ALLAH sarki ubangiji yaqara tsareku Aduk inda kuke Allah yaqara taimakawa ubangiji yatsare gabanka d bayanka d dukkan abun Qi.😭 Allah yabaku halalink
2026-06-16 16:33:32
5
💎 Gemini :
which road is this?
2026-06-16 19:36:34
1
Abdurrahman surajo :
Sabuwar Shekara Ta Musulunci 🌙
Ya Allah, muna shirin shiga sabuwar shekara. Ka ba mu arziki mai yawa, mai albarka kuma mai amfani. Ka ƙara mana lafiya, nisan kwana, zaman lafiya da kwanciyar hankali. Ya Allah, Ka sa muna da rabon zuwa Hajji ko Umara cikin sauƙi da lafiya.
Idan kuma mutuwarmu ce a wannan shekara, Ya Allah Ka sa mu cika da imani, Ka kyautata ƙarshenmu, Ka gafarta mana zunubanmu, Ka sanya Aljannar Firdausi ta zama makomarmu tare da Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam).
2026-06-15 01:30:11
10
Gambo M sani :
wannan wane hanya ne
2026-06-15 10:44:48
2
Jafar 💓💓 :
Sai Og Nan kamar oyo to isaye kobanan bane 🥰
2026-06-15 05:49:50
1
DAN AYMA PKM :
Dan allah hanyar ina ne
2026-06-14 18:27:40
1
SARAUTA124 11:30🤝🔥💪 :
Sorry driver
2026-06-14 07:56:03
4
AUWAL AKWAI KURA :
babanna road
2026-06-14 22:40:30
3
nuraaliyu9778 :
waye yasan wata State NE 😅
2026-06-14 23:07:41
2
Genius of faith.(GOF) :
allah Sarki🥲
2026-06-15 05:13:53
1
Zayyanu Rabiu :
Aimee ya Allah
2026-06-16 18:14:49
0
Dauda fada :
wani state ne
2026-06-14 18:22:49
3
surajj036 :
amin
2026-06-15 19:19:15
1
NAZIR HALLIRU :
Lumma ne
2026-06-14 21:00:27
1
Samaila Amadu :
kwara state ugty road 🛣️
2026-06-14 20:24:29
1
mansuraliyu241 :
yah Allah kanaganin abunda sukemana kayimana maganin damuwarmu
2026-06-14 20:57:59
2
coach 😎back up😎 :
sorry driving 💪💪
2026-06-15 18:41:05
0
Bashir Musa :
z😭😭
2026-06-15 12:13:10
2
adamu Musa yayaji 🕋🇳🇬 :
gaskiyane
2026-06-14 17:26:10
1
amirauwal543 :
alaya isa
2026-06-15 07:01:31
1
zaelerns kalermullerh :
yahayyu y qayyum
2026-06-14 17:05:26
1
@yunusaboda :
subahanallahi 😭😭😭
2026-06-14 13:54:12
1
sulaiman haruna tlb :
saub ah 🤲🤲🤲🤲🤲
2026-06-14 15:03:33
1
Abban Khadija :
Allah Ya Isah 😭
2026-06-16 21:03:07
0
To see more videos from user @aliyubello93, please go to the Tikwm
homepage.