na rantse da Allah in kina wakar soyy kuka nake😭
Wanda sukaci amanar mu akwai Allah
2026-06-14 12:48:35
41
Abdul :
soyayya zancen banza ne wlh duk wannan surutan da anyi Aure andena su saidai hakuri da juna ma aurata ne kawai zasu yarda
2026-06-14 16:19:43
14
sayyadi anas nishadi :
anas nishadi comments store
2026-06-14 16:52:09
0
lawanmshareef :
shamsiya Ashe Gabon babu class 😂
2026-06-14 16:20:25
7
Rumaisa sokoto🫂♥️ :
ke bazaki fita harkar soyayya bako
2026-06-14 15:47:41
4
majidadi585 :
Duk Wanda Ya Yaudari Shamsiyya Sadi 💔🙈😭 Mu Kungiyar Masoyan Asali Munyi Allah Wadai Dashi.
2026-06-14 11:38:36
12
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Sae dake Khaerat Mae Numfashi
2026-06-14 17:56:26
2
Sumayyah Shehu720Sumiey :
Wai Ke baxaki dangana b
2026-06-14 15:57:57
0
FaNNah :
wai meyasa banajin Soyayya a rainane
2026-06-14 17:31:16
0
abu bilal :
wow sarauniyar mawakan hausa
2026-06-14 16:01:17
0
Fulani :
my love for u
2026-06-14 15:59:39
0
AMI Catering services✨ :
Allah yabaki mijiii mai Albarka da zuria mai Albarka Amin
2026-06-14 15:40:41
1
🥰young sadik🥰 :
waqa tayi dadi gobema aqara 🥰👌
2026-06-14 11:09:42
3
Yar albarka 🥰 :
Har zuciyata nakisoke 🥰🥰
2026-06-14 15:41:44
0
Haleema :
Nii Koh a jikina 😂😂😂😂
2026-06-14 15:39:15
0
Nazifi assalafee :
wowww 🥰 nice 👌 dear 🥰
2026-06-14 16:04:51
0
sabafa :
Matata love you
2026-06-14 15:28:32
0
official mufit A yusif🇳🇬 :
kina baxa capasty
2026-06-14 16:12:26
0
Abu Abdallah :
Allah sarki
ilahu ya shiga lamuran ki ya San yy zukata ya Baki Wanda zai mantra da Ke Shi 6ter ki kar fafa zuchiya hkn son gaskiya yk whlr da zuchiya Amma komai zai zo da sauki in sha Allah
2026-06-14 13:36:23
1
Dr.LIFAN🏍️ :
Allah sarki shamsiyya wlh akwai abunda yake damun wannan baiwar Allan acikin ranta
2026-06-14 16:52:22
0
teey…🌸 :
Wani dai yace “ ai Inda ba’a yaudareta ba da bazata zubomana wakokin soyayya masu dadi haka ba”amma dai Allah ya kawomiki dauki 👌
2026-06-14 16:06:55
2
🌸Zee pretty 🥰 :
My favorite Shamsiya Sadi ❤️but you don’t reply my comment 🥺
2026-06-14 11:16:44
2
@Gimi :
Shamsiyya Kina Ƙoƙari Sosai
2026-06-14 15:56:50
1
humairatee05 :
Shamsiyya Sadi da wakar soyaya na emotional 5&6 😌
2026-06-14 17:01:35
0
Halcee :
Shamsiyya duniyar wakar soyayya🥰
2026-06-14 15:19:01
1
To see more videos from user @shamsiyyasadi_, please go to the Tikwm
homepage.