wlh hakane Aure ba Dole bane mazan yanzu fah gwara kigina rayuwarki Allah ya hada muda alheri 🙏🙏
2026-06-16 06:51:48
198
Maryam Kabir :
Aure dai sai munyi inshaa Allah aure shine komai
2026-06-14 14:03:18
249
mohammedyusuf2410 :
living on assumptions, negativity about life, please keep it to yourself it's your opinion just you. Stop sharing negativity everybody has his destiny.
2026-06-19 07:52:13
3
malama :
wllh Aunty nafisa zancen ki haka yake
2026-06-14 14:48:21
131
Kabir Nasir :
duk Wanda ya yarda annabi Muhammad s.a.w♥️♥️yayi gaskiya yamin like
2026-06-16 12:36:13
148
muhibbatiee muhammed :
Daman bayanda Zaki hada rayuwanki kafun aure da kinyi aure.ai aure daraja ce .kuma.ni'imace .sai Wanda allah yaga dama yake bawa wannan ni,iman🥰🤗allah ya qara mana zaman lfy da mazajenmu🤲😍
2026-06-15 08:30:27
75
R K BEAUTY SLOON :
wllh gaskiya ne magana ki
2026-06-16 06:02:02
27
ladidibaba :
Gaskiya ne wly 😭😭
2026-06-16 09:05:32
20
Zainab Musa :
wlh kuwa haka ne allah dai yasa mudace
2026-06-15 08:12:12
10
Batula@12 :
That is true
2026-06-16 09:16:45
10
mansirsanusi1 :
duk wanda yagane nafisa tsohuwace yayiman like
2026-06-14 17:46:39
31
☀️obaapa ☀️habi👗✂️👗 :
yes ooooo
2026-06-17 19:58:09
0
khamisabdulmutall :
wannanfa tacikai
2026-06-16 09:13:23
5
BN AHMERD ❤️🩹💫👑 :
duk wanda ya gane mgnr ta bbu ilimi a cikin yyi mun like
2026-06-16 20:16:14
7
el~ash✨ :
Allah yakaramana son Annabi S.A.W🥰
2026-06-16 18:01:15
9
Maryam Attahir :
wallahi ✊✊
2026-06-16 09:19:13
5
sultan :
Arrrrrrrrrrrrr
2026-06-19 08:26:04
1
Vivaciousness Ibraheem :
in fact
2026-06-18 08:12:25
0
SARKY XM :
Annabi yace kuyi aure ku haifi zuri'a ke Kuma kina cewa a ah. kiba Allah zabi kinci gaba da Addua kiga idan Allah Bai Baki nagari ba. kunemi aljannarku cikin sauki. shiyasa fadakarwa tana da Dadi ko ga Mai ilimin addini saboda duniya tana rudarmu Muna mantawa da zantukan Allah da fiyayyem Halita.Allah yasa mudace 🙏
2026-06-16 07:41:19
17
Ahmad t :
wllh fa kamar tana da gaskiya 🙏
2026-06-15 21:12:22
52
Usman sale :
gaskiya bakida Hank Ali nafisa
2026-06-16 11:35:54
9
user3488233372780 :
Allah yah isa maza zamanin nan
2026-06-14 17:40:03
22
VAILS BY DAUGHTER 🥀🧚♂️🦋🫧 :
Allah dai yasa mu dace 😒🙏
2026-06-16 09:19:48
5
Alikhan :
Hmmm Allah Ubangiji Dai Ya Kyauta Kawai Za'ace, Amman Wallahi Akoi Matsala.
2026-06-16 08:37:22
11
☠️B-----------H☠️💯 :
tunda baxakiyiba munajiran naki update din
2026-06-14 19:48:46
14
To see more videos from user @eeeshaofficial, please go to the Tikwm
homepage.