@yusen0x: Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF) ya shawarci gwamnatin Najeriya da ta yi la’akari da ƙaƙaba ƙarin haraji kan kayayyakin man fetur da kuma ayyukan sadarwa domin ƙara kuɗaɗen shiga. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ƴan Najeriya ke kokawa da tsadar rayuwa, hauhawar farashi da ƙarin kuɗin sadarwa. Shin ƙarin haraji ne mafita ga matsalar tattalin arziki, ko kuwa zai ƙara jefa talakawa cikin wahala?

𝐘𝐮𝐬ë𝐧🤟
𝐘𝐮𝐬ë𝐧🤟
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 14 June 2026 15:28:57 GMT
2185
22
2
4

Music

Download

Comments

musaalasan43
musaalasan43 :
da kai da imf allah yatsenemuku
2026-06-14 17:37:05
1
To see more videos from user @yusen0x, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About