Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@3astar90:
★༺إمـرأة قـويَّة༻ ★
Open In TikTok:
Region: IQ
Sunday 14 June 2026 16:11:36 GMT
4130
78
0
13
Music
Download
No Watermark .mp4 (
0MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
0MB
)
Watermark .mp4 (
0MB
)
Music .mp3
Comments
There are no more comments for this video.
To see more videos from user @3astar90, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
MASHA ALLAH 🤝 WATU WAME RIDHIANA KABISA 😥 #fly #foryou #trending
Let's play Don't Do It #SCARY #HORROR #GAME
Áo babydoll xinh iuu #aoxinh #moingaymotoutfitxinh #xinhdep #outfitxinh #xuhuong
80th Birthday RUINED
Watau sai yau na numfasa game da abin da ya faru tsakanin Saleem Goje da matarsa. An yi ta magana cewa shi mazinaci ne, har aka ce matar tasa ta tabbatar da hakan. To amma a rayuwa, duk abin da mutum ya shuka shi yake girba, kuma Allah ne mafi sani a kan gaskiyar al'amura. A ganina, da akwai irin waɗannan zarge-zarge masu nauyi, fita daga aure ya fi alheri fiye da zama sanadin tonon asiri da tozarta wanda ka taɓa so. Mace ta gari ba ta ɗaukar asirin gidanta ta kai kasuwa, ko da kuwa an cuce ta.😢👌😥🤘🤔 Ni ban ga alamar soyayya a cikin abin da ya faru ba. Abin da na gani shi ne fushi, raɗaɗi, da son kai da ya rinjayi natsuwar ita amayar tasa. Game da Hadiza Gabon kuwa, Allah Ya ƙara mata haƙuri. A irin wannan yanayi, mutane kan yi hukunci ba tare da cikakken sani ba, su yi zargi, su yi ƙage, su yi abin da zai bata sunan mutum. Allah Shi ne Masanin gaskiya. Ga uwargidan Saleem kuwa, Allah Ya ƙara maki albarka, Ya dawwamar da soyayya da fahimta a tsakaninki da mijinki. Wasu lokuta yin shiru da kau da kai daga hayaniyar duniya shi ne mafi girman nasara. Shi kuma Saleem Goje, Allah Ya shirye ka, Ya sa wannan tashin hankali ya zama darasi mai amfani gare ka da duk masu karatu. Domin kowanne bala'i idan ya zo da darasi, to akwai abin da za a koya daga gare shi. 🙏🙏🙏❤️❤️❤️ UWANBABA #Dan Arewa #storyteller
#fyp #рекомендации
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy