Allah Ya Qara Maka Lafiya Ya Gafartawa Rigi Rigi Murmushin Ka Yasa Natina Dashi😭😭😭
2026-06-15 02:03:18
1
Abdurrahman surajo :
Sabuwar Shekara Ta Musulunci 🌙
Ya Allah, muna shirin shiga sabuwar shekara. Ka ba mu arziki mai yawa, mai albarka kuma mai amfani. Ka ƙara mana lafiya, nisan kwana, zaman lafiya da kwanciyar hankali. Ya Allah, Ka sa muna da rabon zuwa Hajji ko Umara cikin sauƙi da lafiya.
Idan kuma mutuwarmu ce a wannan shekara, Ya Allah Ka sa mu cika da imani, Ka kyautata ƙarshenmu, Ka gafarta mana zunubanmu, Ka sanya Aljannar Firdausi ta zama makomarmu tare da Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam).
2026-06-15 01:35:16
2
munir020 :
Gaskya wanan fa bah yaro bane
2026-06-14 21:47:40
4
mustapha :
s a w
2026-06-15 01:08:37
1
Rahama Yusuf :
S.A.W 🥰
2026-06-14 22:13:16
2
halimainuwahashim :
S W A
2026-06-15 00:23:59
1
Hajiya khadijah :
Annabi Yafinan🥰
2026-06-14 22:59:08
2
king bawa 11 :
s a w
2026-06-14 22:59:39
1
Sani Bashir :
nice
2026-06-14 22:37:01
1
Bornospecial... :
Wai Nikam kanawa ta Waka DA rawa aka Basu musluncine