@usman_rafukka: ZIYARAR SADA ZUMUNCI - HON. BARR. ABBA DAHIRU MANGAL, MUNA GODIYA! Da yammacin yau muna wajen aikin gyaran kamfanina na Tea Palace & Fast Food. Jim kadan bayan fitar da Video ta aikin wannan waje a kafafen sadarwa. Kwatsam sai ga Hon. Barrister Abba Dahiru Mangal Dan Takarar Majalissar Tarayya ta Katsina Central, ya kawo mana ziyarar bazata. Ya sheda mana cewa "Comrade yanzu nake dawowa daga Airport ko gida banje ba, nace a rako Ni domin nayi fatan alkhairi, ya gani a Media ina aikin bude sabon wajen mu..." Ya kara da cewa "irin wadannan Initiatives da Innovation suna cikin abubuwa da zai bama mahimmanci domin kuwa hanya ce ta inganta kasuwanci da samarwa yan'uwa mu matasa ayyukan yi don su gina rayuwar su" Tabbas naji dadin wannan ziyara, musamman yarda Honourable ya mutunta Ni daga dawowar sa babu inda ya zarce sai wannan kamfani namu. Kazalika ya bani gudunmuwa ta kudi masu yawa wanda ya hana na bayyana. Jama’a kuyi mana godia, Allah ya saka da mafificin alkhairi. Duk da dai daman Ni OGA Dan Amanar mu ya bada Ni "Loan" irin yanda a keyina Yan-kwallo!😅 Don haka Oga ayi min godiya wajen Kannen nan naka masanin Shari'a. Nagode Allah yabar zumunci!👏🏽

Usman Rafukka
Usman Rafukka
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 14 June 2026 21:51:54 GMT
4747
339
8
15

Music

Download

Comments

arewapikin5
Arewapikin :
Khairan insha Allah
2026-06-15 08:59:49
0
nazirhamisuharuna
Nazir Hamisu :
location?
2026-06-15 12:19:03
0
almakeeyu
AlMakee :
kwar-kwar
2026-06-15 05:17:55
0
user507107915135
y Abdullah teacher :
gaskiya Abba a a p c Kai kadai Nike ganin mutuncin ka Allah ya dafama
2026-06-15 07:09:31
0
nafiu_nepa
N_Nepa✂️ :
🥰🥰🥰🥰
2026-06-15 07:44:50
0
aliyu8mani
Aliyu mani on Top :
🥰🥰🥰
2026-06-14 22:35:09
0
kwangila52
kwangila backup :
🥰🥰🥰
2026-06-15 18:15:12
0
To see more videos from user @usman_rafukka, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About