@tukur.garba.kakando: Daya daga cikin limaman Babban Masallacin Kasa da ke Abuja, Farfesa Ibrahim Maƙari, ya bayyana cewa ya cire rai kan shugabannin Najeriya wajen kawo ƙarshen matsalar rashin tsaro da ke addabar ƙasar. Farfesa Maƙari ya bayyana hakan ne a cikin wani bidiyo da ya karaɗe kafafen sada zumunta, inda ya nuna matuƙar damuwarsa kan yadda matsalar tsaro ke ci gaba da ta’azzara a sassa daban-daban na Najeriya. Ya ce duk da irin ƙoƙarin da ake ikirarin ana yi, har yanzu hare-haren ‘yan bindiga, sace-sacen mutane domin neman kuɗin fansa da sauran ayyukan ta’addanci na ci gaba da jefa al’umma cikin fargaba da rashin tabbas. Shigo shafin 👉 DOVE NEWS HAUSA don samun Ingantattun Labarai a koda yaushe.

Tukur Garba Kakando
Tukur Garba Kakando
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 15 June 2026 08:18:52 GMT
39811
2878
26
170

Music

Download

Comments

aljabbaringude045
dan asahabulkafii gude :
hi
2026-06-16 21:38:13
1
fateemahhht
fateemahhhT :
Hmmm 🥺
2026-06-17 21:03:47
0
user408661525282
bashir :
استغفر الله العظيم واتوب اليه
2026-06-17 22:19:31
0
banadama_ng
𝗕𝗮𝗻𝗮𝗱𝗮𝗺𝗮 :
Allah sarki maulana
2026-06-16 10:35:25
0
babandady1
BABAN DADY :
Allah' ya taimakemu
2026-06-15 19:00:01
1
matarbeb0
[email protected] :
Allah yaqara wa maulana lpy
2026-06-17 09:07:03
0
shafiusaidu798
S S K :
yas wnnan gaskiya ne
2026-06-17 21:27:19
0
abdurrahman.ahmed25
Abdurrahman Ahmed :
wannan gaskiyane
2026-06-17 07:52:10
0
user15407114792888
A A Rafin yashi :
good
2026-06-15 14:43:53
2
mamman.tar
Mamman Tar :
gaskiya ne Mallam
2026-06-17 15:34:16
0
m.minister70
m minister :
Allah ya karawa maulanmu lpy
2026-06-16 22:43:10
1
amanartaleemaj
Manir Muhammad :
😳😳😳
2026-06-15 10:39:28
1
yusufamuhammad08
ے《يٌوسٌف ♧مُحًمّدْ♧ يُوسٌفْ》ۓ :
😂😂😂
2026-06-15 18:00:33
1
dangaskehausatv
dangaske :
🥰🥰🥰
2026-06-15 19:15:48
1
saniahmeh
SANI AHMAD😚😘🥰 :
🥰🥰🥰
2026-06-17 22:09:07
0
abdullahiedirs
Abdullahi Edirs :
@
2026-06-17 21:26:23
0
zakariya.adamu55
zakariya adamu :
🥰🥰🥰
2026-06-17 22:41:16
0
user6112432783972
2006 :
😂😂😂
2026-06-17 21:33:11
0
danharu0001
danharu@25 :
🥰🥰🥰
2026-06-17 22:16:11
0
shehu.gaddafi
Shehu Gaddafi :
🥰🥰🥰
2026-06-16 21:28:32
0
samaila.ibarima
Samaila Ibarima :
🥰🥰🥰
2026-06-17 21:54:17
0
user36566961722681
alhaji :
♥️
2026-06-16 21:38:01
0
soja00136
SOJA-001🪓 :
💯💯💯
2026-06-15 23:31:57
0
sfulani.lambo3100
Lambo@001 :
🥰🥰🥰
2026-06-15 21:42:42
0
muhammadcom373
MD🫵🫵 :
😂😂😂
2026-06-16 21:45:58
0
To see more videos from user @tukur.garba.kakando, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About