@alishuaibudk: yadda zaku gyara matsalar datasa ommi flash yaki kirkirar muku video

Ali shuaibu dk tech
Ali shuaibu dk tech
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 15 June 2026 11:13:22 GMT
37392
4397
223
133

Music

Download

Comments

alishuaibudk
Ali shuaibu dk tech :
kuyi subscribe din YouTube channel namu Mai suna @alishuaibudktech
2026-06-15 11:14:12
8
asmeeterh14
asmeeterh14 :
Dan Allah meyasa nawa yake haka
2026-06-21 20:09:31
2
rafael.ai5
🇳🇪 Rafael Niger Ai 🇳🇪 :
ku daina Anfani da chat Gpt sabida da kun fara conversation, sai yace free limit. Amma kuyi anfani Gemini app for unlimited conversation chat
2026-07-09 11:09:38
1
maryam.muhammad.z4
Maryam Muhammad Zakari :
Dan Allah ya ake daukan labari saga chatgpt zuwa gogles flow ban iyyaba 🥺
2026-06-29 18:47:17
1
karimson10
m umar :
to Google flow nawa yana nuna update
2026-07-02 21:03:45
0
user376423304
Ibrahim Khalil :
Gemini ze iya kirkirar bidiyo ne 🥰🥰🥰
2026-07-09 15:43:50
1
ibrahimaliyu37619
Ibrahim Aliyu :
wai dan allah ya,ake seyen credit din pls
2026-07-03 07:13:27
1
kabiru.dahiru.sabo
Kabiru Dahiru sabonkudi :
oga idan chstgpt ya tsara min baya min upload din prompt
2026-06-21 22:07:15
0
sofysscollection
sofy's collection 🥰😍😃 :
Taya zanyi saving zuwa gallery daga YouTube
2026-06-27 15:08:45
0
sojas_wife1
Soja's Wife :
Assalamu alaikum Dan Allah ya zan samun picture din da zanyi amfani dashi
2026-06-25 05:09:17
1
majidadin_daular_isalma
(AMINU.SANI_MAHUTA_ABU.YARIMA) :
gsky naji dadi ada ina amfani da grok suka koma na kudi cikin hukuncin ubangiji nasamu oga yanuna man wani nagode Allah yasaka da alkheri akwai wani a
2026-06-21 22:17:03
0
aminubalagarbafagge
Alkalin masoya :
to Amman don Allah ga tambaya, meyasa baya wuce second 4 idan nayi? sannan daga karshe ya Dena hada video sai hoto, wai sai na sa credit, to ya Ake sa credit din
2026-06-17 07:54:04
1
naseer.19
ABDUL NASEER :
Dan allah tayazan gyara time yarikasakamin time kamar 20 or 15 seconds
2026-06-21 17:26:36
0
zaid.insha.allah
ZAID INSHA ALLAH :
to taya zamugane wanne maganane yasa taki karba
2026-06-21 22:21:13
0
h_jidderrh
Hauwau yakubu (H-Jidderrh)😍😘 :
nayi kuma.wlh yagyaru🥰
2026-06-30 11:06:38
1
teemah.luxe.hub
Teemah luxe hub 🥰😘 :
Taya xan gyara magana ya xamana da hausa da nagama sai naga da English suke magana
2026-06-20 10:50:36
0
maiharsashi
Jamila Aliyu :
Dan allah Taya akesa credit
2026-07-01 08:22:16
0
noour3160
NOOUR :
Dan allah meyasa yake nunamin fail to load vedio
2026-06-24 15:51:41
0
unknowngur15
pretty 😍🦋 :
don Allah yazaahada prompt
2026-06-22 07:37:26
0
auwalgb
Auwalu Muazu :
idan nagama creating na vidio baya downloading zuwa file
2026-06-21 18:25:35
0
naslambeauty2
Naslam Multi business Ventures :
Allah yasaka muku da Alkhairi
2026-06-15 11:19:07
0
ajjidwuwa
Ajjid UWA :
🤣🤣🤣🤣🤣
2026-06-22 20:44:22
1
real.mrshustler
@Real.mrs-hustler :
God bless you
2026-06-22 10:10:30
1
yazidyusufsani
يعرف يزيد يوسف :
tayaya akesa credit
2026-06-22 09:58:23
1
lilabbatee965
lil abatee :
nawa in nayibabudawa kokumainyanayisheyatsaya
2026-08-06 11:34:37
0
To see more videos from user @alishuaibudk, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About