@explorerhausa: Kakakin darikar Kwankwasiyya a Najeriya Habibu Saleh ya ce dan takarar shugaban kasar na jam'iyyar NDC Peter Obi ya biya wa Musulmai da dama kudin aikin Hajji a lokacin da ya ke gwamnan jihar Anambra A hirar da yayi da @explorerhausa Saleh ya kara da cewa an fi musgunawa 'yan Arewa a karkashin mulkin Tinubu a lokacin da yake gwamnan Lagos.
jun 5 ranar litinin anan lagos sun ansarma hausa wanmu yan arewa mashina a,bastonmu kawai Sunkai mashin 150 a wallahi saidai mukace Allah ya isa wallahi
2026-06-17 00:23:31
0
basilchibuzosimon :
ok
2026-06-17 04:54:52
0
K.SHABALE💎 :
But money Dey there
2026-06-16 20:10:01
1
No way to save money 💰 :
gsky
2026-06-16 23:19:23
0
aliyuabubakarH K M1 :
Yes 💪💪💪
2026-06-16 22:05:44
0
2084 :
ᴡᴀɴɴᴀɴ ɢᴀsᴋɪʏᴀɴᴇ ɴᴇ
2026-06-16 13:23:56
0
Halifa ahmad Hudu :
kwaraikuwa
2026-06-16 22:12:37
0
Saifullahi Real :
obi ne zabin mu
2026-06-15 21:43:29
0
Abubakarne :
wannan gaskiyane
2026-06-16 22:28:47
0
Yusif m shuaibu :
manarka gaskiyane
2026-06-16 19:55:52
0
mukhtaribrahim524 :
Wannn Gsky ne
2026-06-16 12:13:23
1
hamza :
wonnan gaskiyyane wlh
2026-06-16 21:11:54
0
Adamson20 :
Gaskiane gamu a cikinta muna gani
2026-06-16 15:53:30
1
Samik :
Wanan gaskia ne harda lokacin Tunubu, da Hannu na aka binne mutane da akai rigima a lagos a 2000
2026-06-16 02:56:15
1
Husseini sarki :
gaskiyne wllh
2026-06-16 05:36:08
1
Ginger of Gaskiya :
karya kake, ina ka ajiye zamfara katsina,ana wa mata fyade?anawa karbar kudin fansa?
2026-06-16 19:04:34
0
Lisha07 :
kar kake ina zamfara da katsina
2026-06-16 19:30:58
0
Abba Ibrahim439 :
of course wallahi
2026-06-16 08:39:41
0
Auwal Salisu :
gaskiyane
2026-06-16 15:15:31
0
mubarakeey3 :
wlh wannan haka yake
2026-06-16 15:27:22
0
Irowambz.₩ :
rayuka da dukiyoyi
2026-06-16 23:30:56
0
Sadisu Husaini :
👍👍👍👍👍yas👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍yas👍👍👍👍👍👍👍
2026-06-16 19:16:23
0
kabiru yunusa tsamiya babba :
wanna gaskiyane
2026-06-16 16:28:12
0
ab bash 12 :
gaskiya ne Sir
2026-06-16 16:46:12
0
Travis scott :
PDP in sha Allah
2026-06-15 16:11:34
0
To see more videos from user @explorerhausa, please go to the Tikwm
homepage.