@mr__clown_: Alhamdulillahilladhi bini’imatihit tatimussalihat 😍😍😍 Alhamdulillah namu yasamu ❤️ Yan uwanmu yaran Alhj Dr Kahutu Rarara Allah ya azurtasu da Babur mai kafa biyu Allah ubangiji yasaka da jannatul firdaws 🤲🏽🤲🏽🤲🏽 @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah #kahuturarara #viralvideo #trending

A.A.Bash
A.A.Bash
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 16 June 2026 08:31:36 GMT
10467
1315
78
47

Music

Download

Comments

sabiu_sb
SABIU SANI🎶🎶 :
muna tayaku da murna Allah yasaka mashi
2026-06-16 11:27:00
2
ibrahimman21
Ibrahim mu'azzam :
Da wannan kuke yaudarar matasan da basuda zuciyar nema suzo suyita tumasanci da rashin hankali idan yaro yakarbi abun da baikai yakawo ba tsoho kuma yana gida yana fama dana maggi Allah ya tarwatsa masu goyon bayan zalunci da azzalumai
2026-06-16 10:33:09
0
aishatulhumairah
Aishatulhumairah :
Congratulations guys 🍾
2026-06-16 09:47:52
8
muazzam_monguno
Muazzam Monguno ❤️😎 :
congratulations 🎊 👏
2026-06-16 12:27:48
2
relliwanuabubakar
relliwanuabubakar :
Masha Allah
2026-06-16 12:32:30
1
anassani55
09069609901 :
Masha allah
2026-06-16 10:20:34
1
aazeessbackup
A-Azeess-back’up :
Allah yasaka da mafifichin Alkairii👍👍
2026-06-16 09:25:46
0
sir_senator_rarara
Sir_senator_Rara🇳🇬🇸🇦 :
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah 🥰💯
2026-06-16 09:21:21
1
bilkisusaye
BILKISU SAYE 💖💖 :
Masha Allah congratulations Allah ya saka da alkhairi
2026-06-16 10:59:29
1
kamalrarara
Kamal Na gida rara :
Masha allah anti na
2026-06-16 08:51:38
1
babyhanan10
babyhernan :
Alhamdulillah
2026-06-16 08:55:41
1
sir_boukar_
SIR_BOUKAR_ :
Alhamdulillah muna godiya ga Allah SWT, muna kuma godiya ga mutanan gdannan bisa jajircewar su da kuma sadaukar warsu. Lallai wannan abin Alkhairi da ya samemu na samun abin hawa da kuma jari da yan uwan suka samu sune sila. Muna rokon Allah ya nunko mana wannan arziki a wannan gda mai Albarka. Sannan lallai lallai idan akai hakuri aka kuma jure tam tabbas layi yana ja kuma zezo kan kowa bi’izinillah ta’ala. Sannan muna kara godiya ga yallabay Alhj Dr Alhikma, wanda inde godiyar zamu masa tam kalmar dazamuyi anfani da ita ce bbu ita. Allah yasaka da jannatul firdaws. Allah yakara hada kan mutan gdannan Allah yakara mana hakuri, juriya da kuma jajircewa 🤲🏽🤲🏽🤲🏽 Wassalamu Alaikum
2026-06-16 09:42:29
1
teema_skin_beauty
TEEMA SKIN BEAUTY 💯 :
jaxakallahu Khairan 👏 ALLAH yakara daukaka 🤲
2026-06-16 13:18:34
0
ajebo784
ajebo784 :
Congratulations
2026-06-16 08:39:26
2
zeemusty1122
Zee-me-glass :
Masha Allah congratulations
2026-06-16 11:14:15
2
softieziza2
Softie ziza 🦋💐❤️ :
Mashallah congratulations my gee mashallah 😫❤️
2026-06-16 09:06:27
1
aafillo01
AAFILLO.JUNIOR.RARARA :
congratulations all guys🥰🥰🥰🥰
2026-06-16 12:14:38
0
danzaki337
DAN ZAKI :
Congratulations 😁😁😁
2026-06-16 08:34:20
0
auwerl_saee
Auwal Isa :
Wallahi tallahi majority masu zagin Rarara hassada ce Kawai, idan iyayen sune ko yan' uwan su suka samu wannan damar zasu zage su ne?
2026-06-16 12:20:36
0
hassan.garba16
Hassan Garba :
ina nawa
2026-06-16 11:20:03
0
user4720979152511
goje :
allah yasa alheri
2026-06-16 14:54:05
0
yusuf.j.kura
Yusuf J Kura :
congratulations lisko
2026-06-16 13:01:57
0
musa_idriss
Musa Idriss :
kudin jinin talakawan Arewa
2026-06-16 12:14:22
0
kachaba_dan_zaki
KACHABA DAN ZAKI :
Kai Alhamdulilah 👑
2026-06-16 12:14:02
0
tamaaiki44
tamaaiki44 :
Alhamdulillah🙏
2026-06-16 08:39:17
0
To see more videos from user @mr__clown_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About