@uss21multimedia: Idan ba za ku iya dawo da zaman lafiya ba, ku adana kuɗinku, ku bar mu da baƙin cikinmu. Ba za mu sake zama 'yan amshin shatan da za ku yi amfani da rayuwarsu ba. Wannan karon, sharɗinmu ɗaya ne tilo: Idan babu tsaro, babu ƙuri'a. Kuri'armu ta wannan karon ba na sayarwa ba ce, ta mai iya dawo mana da tsaro ce kawai. ​Lokacin tsoro ya ƙare. Idan ba mu haɗa kanmu mun nemi tsaron rayukanmu ba, to babu gobe da za mu barwa yaranmu,#creatorsearchinsights #viral_video #endbadgovernmentinnigeria #nigeriatiktok

USS21 MULTIMEDIA AREWA
USS21 MULTIMEDIA AREWA
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 16 June 2026 13:19:57 GMT
5593
399
11
140

Music

Download

Comments

user7692052133227
habubakar :
Allah yasakamana
2026-06-16 14:53:39
1
abubakarmuhammad5770
abubakarmuhammad5770 :
sami ina waadaana
2026-06-16 15:40:31
0
adammuhammed435
user8184018432516 :
gaskiyane
2026-06-16 19:40:25
0
user9578813724183
use rabiu :
gaskiya ne
2026-06-16 19:58:33
1
jamilu.abdul.azee
Jamilu Abdul azeez :
gaskiyane wanna
2026-06-16 16:51:55
1
alhmamudaibrahim
mmd :
gaskiya ne malan
2026-06-16 14:47:43
0
user90338577069841
ummi :
gaskiyanan wlh 😳😳😳
2026-06-16 14:52:26
0
ibrahimadamuabu23
Ibrahim Adamu abk :
wlh gaskiyane
2026-06-16 13:39:28
0
bello_nasir_illela
bello_nasir_illela :
❤️❤️❤️
2026-06-16 13:55:47
0
bello_nasir_illela
bello_nasir_illela :
🥰🥰🥰
2026-06-16 13:56:16
0
user50508086288637
Ibrahim ali kukuri :
😃😃😃😄😄😄
2026-06-16 13:37:09
0
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About