@ydeentv: Yadda Na Hau Jirgi Ni Kaɗai Ba Ko Fasinja! ✈️ Hajiya Bilkisu Qiss Beauty ta bayyana abin mamaki da ya faru lokacin da ta shiga jirgi babu ko fasinja ɗaya! Shin me ya faru? Kalli bidiyon har ƙarshe domin jin cikakken labari. 🔥 #HajiyaBilkisu #QissBeauty #HausaTikTok #ArewaTikTok #LabariMaiBanMamaki
ydeentv
Region: NG
Tuesday 16 June 2026 13:50:13 GMT
Music
Download
Comments
Hauwa iliyasu :
Nadaukama jirgin aljanu tahau
2026-06-16 18:08:36
169
Anna :
While the airport is a good one. A train would have served the people more.
2026-06-16 19:07:27
30
Captain On Top🔥 :
goddamn 😂
2026-06-18 14:22:40
2
F🦋🌹 :
I’m confuse how is the airport related to the shop 🤣
2026-06-17 03:59:20
15
aisha_haneefa :
Ni ban tsinci komai ba a hiran nan🥺
2026-06-17 07:59:20
28
Matu🦋 :
Bangane tasiya jirgi ba🤔
2026-06-16 18:53:01
36
Abdulrahman Yahaya :
Yanzu kinada tsayayye kona tsaya?
2026-06-17 13:11:06
11
Jamila Yusuf :
kudi yayi a rayuwa
Ummi kece kika Zama haka Hmm
2026-06-16 22:27:30
14
ammar m labbo :
Dan Girman Allah Hajjaju me anfanin wannan Labarin
2026-06-18 13:51:00
6
mazaje :
to yanzu ke kina da wanda ya tsaya ne ko na tsaya?
2026-06-16 20:32:28
5
khadmik60 :
gaskiyane Amma yanzin garinmu ya gyaru sosai gaskiya Amma da babu jirgin zuwa abuja zuwa niger state Amma alhamdulillah yanzin
2026-06-16 19:07:11
7
oum irfan collection :
wannan hiran Bata da anfani
2026-06-17 07:04:27
5
Muhammad :
Toh
2026-06-18 21:48:54
1
naibee8 :
ma sha Allah
2026-06-16 18:35:37
7
Ummu zuhra :
Gsky bai Kai abinda zai zama dole ahau girgi atafi ba
2026-06-16 20:07:09
5
kandesh04 :
ma sha Allah
2026-06-18 19:46:44
1
🅰️ÐEŘⓂ️✅🇳🇬 :
a jirgin??
2026-06-16 17:47:30
6
khadija Alhassan :
Follow for follow back immediately
2026-06-17 14:24:23
2
🌹soft- crush 🌹🫀 :
tau haka akayi
2026-06-19 07:33:09
1
emm yusuf :
to da kikayi boarding ke kadaine
2026-06-19 13:43:36
2
Hussaini Ali :
sanun da kokari
2026-06-18 17:59:23
1
To see more videos from user @ydeentv, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.