@sadiq_dan_giwa: Replying to @Wan Tènèrè Akowane sakan na agogo allah lokaci yake qara mana domin mu nemi yafiyarsa kofarsa a bude take kullum agaremu mu tuba zuwa ga allah wallahi domin allah ma dakansa hakan yafiso babu wanda baya laifi saidai nawani yafi na wani mugyara tsakaninmu da allah ýan uwa😭😭😭😭🧏🏼☪️#serchinsightcreator #tijjaniyyaworldwide #masussukamedia #dahirubauchi #tijjaniya📿📿islam🌹🕌🕋masoyin
Assadiq Dan giwa
Region: NG
Wednesday 17 June 2026 00:57:25 GMT
Music
Download
Comments
Deen bawan Allah :
slm Dan allah dan soyayyarka ga annabin rahama inkaga wannan comment nawa kayimin addua allah yabani lafiya mai albarka😭😭😭
2026-06-17 22:01:36
61
abba :
allah ya sa mu cika da imani🙏
2026-06-17 07:35:48
66
@_sir_laegand_lesu_oo9 :
Allah yasa mudace
2026-06-19 07:15:15
1
Dan diddi :
Allah kasa mufi karfin zuciya ❤️mu
2026-06-18 22:45:23
9
Yuzarsif 001 :
Ya Hayyu Ya Qayyum Kasa Muchika da Imani 🤲🙏🥺😭
2026-06-17 13:10:40
43
bangis isah :
Allah kasa mudace
2026-06-17 07:38:00
26
Zakariya Aminu :
tsarki yatabbata ga allah 💖
2026-06-18 13:48:43
6
Massaudu kb :
Allah Saka da alkhairi
2026-06-17 01:20:20
9
saifullahisadi4 :
ameen
2026-06-17 13:11:49
6
usman07073843193 :
s..a..w...🥰🥰🥰...s...a...w..s...a..w...
2026-06-18 06:34:56
4
soufianou talcho :
SAwSAwSAwSAw
2026-06-17 12:29:12
6
Abdoulahi mai zaré :
😭
2026-06-17 05:13:37
7
nana kadija :
استغفر الله 😭😭😭😭
2026-06-17 04:58:31
11
Fatima abdourahamane boukar :
لا اله إلا الله اللهم ارزقنا حسن الخاتمة يارب العالمين 😭😭😭😭
2026-06-17 01:54:31
14
Ibrahim Ibrahim :
mashiAllah
2026-06-17 04:52:46
7
surajkhan@81 :
Allah yasaka
2026-06-17 05:07:19
8
Queen 👑👑 of my heart 🫀 :
is true that 🙏🙏🤲🤲😭😭😭😭😭😭
2026-06-18 13:58:05
2
Binumarbalabackup 🍏🍏 :
Allah yasa mudace
2026-06-17 19:53:57
1
musa :
mungode
2026-06-17 06:18:17
5
AL-AMEEN-🤕 :
muyi mai kyau Allah zai yafimana in sha Allah 🤲🤲
2026-06-17 20:35:21
7
auta zamfara kaura :
Allah yashiryimu
2026-06-17 14:06:41
12
Yahaya Ali :
waiyyo Allah Allah mumasu
raunine allah kaimana wanka
kayafemana kurakuranmu mumasu raunine
2026-06-17 19:54:14
13
T, Y Mahmud :
Allah kayi mana da sauki alfarmar Annabi Muhammad SAW
2026-06-17 12:17:11
13
Umar Abdullahamid :
Allah yasa mudache
2026-06-17 08:31:15
7
Binta Isa :
Yaa Rabbi ya Rabbi ya Rabbi
2026-06-17 16:23:53
16
To see more videos from user @sadiq_dan_giwa, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.