@hajiya_ayshat:

Hajia Aysha Abocy
Hajia Aysha Abocy
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 17 June 2026 11:40:06 GMT
224359
24101
1216
1361

Music

Download

Comments

zbmpremiumcrunch
zlhrt balarabe :
Nidai Alhmdllh Allah ya sakawa mamana da alkhairi har dakina take zuwa ta Tadani Naci abinci🥰cewa tayi tausayi nake bata Allah ya biyaki da gidan aljanah mama🥺🙏
2026-06-17 13:41:17
249
officielhassanmakeup227
Realhassanmakeup🇳🇪 :
Wlh hakane aminciiii 😂😂😂😂
2026-06-17 15:54:56
100
fatimatanimu6
Teemah :
gaskin sister
2026-06-17 21:26:29
2
feernerh4
@F❤️ :
Wlhy shiyasa maza suke cimana mutunci
2026-06-17 13:46:23
132
ummeeabubakar1234
ammee :
😂 shiyasa nece kafin infara zawarci saina dankara gida babba Wanda kanne nama zasuzu muhadu mutare 😂😂😂
2026-06-17 11:56:56
221
lnfinityluxuryspa
INFINITY LUXURY SPA :
Rufin asirinka ka tanadi gidanka kan ka arce😂
2026-06-17 15:50:22
43
zaheerah357
zaheerat♥️ :
Allah kaima na arzikin da babu talauce dan daraja Manxon Allah 🥰🥰
2026-06-17 12:20:52
87
user8528108321530
Hajiya Rashida sokoto :
Wanda yakeso yarabu da iyayen sa lpy yamin like
2026-06-17 14:40:37
80
umasalmaan6
Kadeejah abdul kadir :
Shawara duk wanda zata fara zawarci ta tabbatar ta gina gidan kanta 😂😂😂
2026-06-17 12:44:39
30
aisha_lawal_
Aisha Indo🦋 :
kedai bari Ni da na dawo dakin zaure aka bani
2026-06-17 13:33:31
76
jiddagallery_kn
jiddagallery_kn :
Banda ni ina gidan mu sai abinda Nace shi akeyi komai sai abban ya kirani in yayi sai ayi Alhamdulillah dakin maman mu ni kadae nake kwanciya a cikin sa Gadon ma ni kadae nake kwana Akai katifar ta ma tafi ta gidana dadi orthopedic ce lafiyayya
2026-06-17 16:44:46
19
eysherscollections
Eysher's collections 😍 :
wlh gsky tafada Allah ka rabamu da zawarci har abada 🙏
2026-06-17 13:53:53
15
rasieey206
rasy206 :
Why I no go luv dis woman 😅
2026-06-17 21:07:33
3
m.jamlerh
Precious 🦋🩷ubeey 🫶 :
Wlh kuwa 😂😭
2026-06-17 13:17:04
8
zainabwaja
TheRealZeeWaja🦋 :
Kai aunty aisha 😂😂😂
2026-06-17 11:43:42
1
shoolykuf01
Aisha kuf001 :
Wlh haka ne
2026-06-17 13:02:09
3
maman.alhaji1
Maman alhaji :
Ina yinki over over 💞👍
2026-06-17 21:45:45
1
smaller.g
smaller g :
exactly Allah yaye muku
2026-06-17 21:47:03
1
fady7685
fady :
Jikina haryayi hadiza gabon🤣🤣🤣
2026-06-17 14:04:32
36
azima_muhammad
azima Muhammad😘 :
gaskiya bakowace uwarba
2026-06-17 16:05:26
10
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-06-17 12:18:27
17
fateebeauty
fateebeauty :
wata kawata ma wurgo mata bredi akeyi na kari
2026-06-17 12:08:17
65
aminatu044
🦋 𝔸𝕞𝕚𝕟𝕒𝕥 🦋 :
Allah ka zaunar da kowa gidan mijin ta😂😂
2026-06-17 15:08:41
21
yarborno7
mems mekitson yangayu :
bare idan allah yahadaki da irin mamana wqllahi da gudu zaki nemi sulhu da mijinki😂
2026-06-17 16:45:43
24
zeedankano
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🍶 :
Wayyo cikina 🤣🤣🤣🤣
2026-06-17 17:34:59
10
To see more videos from user @hajiya_ayshat, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About