@lafiyarmatahub: Replying to @ummunoor Alhamdulillah 🤍 What started as an idea became a reality. We successfully hosted the first LafiyarMataHub Female Fertility Gathering, bringing women together to learn, ask questions, share experiences, and better understand their bodies. One of the most beautiful parts of the gathering was seeing women realize they are not alone in their journey. Thank you to every woman who attended and trusted us with their time. 🌸 This is only the beginning, In Shaa Allah. #LafiyarMataHub #PCOSJourney #FertilityJourney #WomenWellness #HormonalHealth
nikuma normal ina alada amma yarinyata shekara 7 ba ciki
2026-06-17 19:26:58
12
la_reine✨💕 :
Allah ka bamu haihuwa mais albarka😭 shiyassa muda bamu haihuwa bah ana tunanin mun zubar da ciki ne 💔😭 ya Allah
2026-06-17 20:25:06
26
Dije Kina :
wlh kiyarda ni tun Randa Nike bataba Sani DA namijiba Saida nayi aure Kuma Sai Allah ya jarabce ni DA rashin haihuwa Saida nayi 12 years Sanna Na haihu yanzu Kuma diyata tanada 10years Har yanzu Kuma Dan Allah Ina bukarta adua rku please
2026-06-18 14:42:57
14
deejah❤️ :
haihuwata uku dr idan ina shayarwa bana period amma nayi planning ynzu kuma ina period
2026-08-03 20:55:18
1
AuntynNasreencollection &more :
ni kafin na samu haihuwa sai after 9years bayan Allah ya bani kuma yau shekara biyar kenan ba wani cikin kuma bana planing ban taba yiba
2026-08-03 22:40:07
1
Home of fabrics n more :
Can i send you a dm?
2026-07-02 17:13:10
1
@real_matar mijinta🥰✨️ :
pls i need to talk to you privately how can i get you
2026-07-28 21:51:34
0
Jamilayakubu :
u are right 👍
2026-06-19 13:36:44
0
nihal abi :
Dr Dan Allah a Wana asibity kk
2026-07-25 21:21:19
1
Nurse Habibaturrahman Adam :
follow for follow back
2026-06-25 11:52:23
0
user2201340957828 :
nikuma Dan Allah yayan gwada na sha wlh Amma shuru Dan kiyi min magana
2026-07-10 16:01:13
2
fatimamahammad4654 :
slm
2026-06-28 17:58:11
1
user6584558717026 :
nikuma daga nayi family planning haryanzu bankara haihuwaba yarona shekaranshi gomakenan haryanzu bankaraba menene mafita
2026-06-29 21:54:06
2
hadizaalhassa1 :
slam number wayaki
2026-07-10 14:34:29
1
Mrs yeryerh🥰❤️ :
Allah ya biya ki da aljannah
2026-06-20 21:37:00
0
S&H :
dr dan Allah inada tambaya
2026-06-20 20:02:28
0
Ainau Abdullahi858 :
pls your address in kaduna.
2026-06-25 16:53:54
0
daudausmanbwala :
madam pls help out need your number
2026-06-20 16:54:21
0
Maryam makoyi :
nima al'adata ta rikece Amma da farko normal nake yi sai daga baya ya rikece pls mainene matsala shekarana biyu da aure Amma ban samu ciki ba
2026-06-23 14:54:13
2
Sidiya khadija ta Annabi❤️💕😍 :
Dan girman Allah inason magana dake plc
2026-06-19 07:23:38
0
@shamsiyya bashir80 :
nima dai wlh haryanzu shuru 6years
2026-06-28 08:52:23
0
Baitul aroos :
my problem is PID
2026-06-19 16:47:23
0
jannert collection :
allah ya bamu masu albarka 👏🥰
2026-06-18 16:51:26
0
To see more videos from user @lafiyarmatahub, please go to the Tikwm
homepage.