Wanda haushi da baqin ciki yasa ya rasa abun fada yamun like
2026-06-18 13:02:43
45
@muhammadmufty_(uban_chart) :
Dik Wanda yakejin kunyar abinda yakeyi yamin like
2026-06-17 23:55:37
98
yahuxer :
Gemu Yayi Da nasanin futowa
2026-06-17 22:24:09
48
Ummulkhairi Ismail :
wlh harna gama kallon video nan bakina a budeee
2026-06-18 09:34:23
9
💫QAU💫NA💫 :
jikina dik yayi salim goje 🤣🤣
2026-06-17 23:12:16
14
salamatu ibrahim bh :
2026-06-18 12:49:31
2
prince❤️❤️❤️ :
idan ina kusa da yaron Nan wlh saina zaneshi
2026-06-18 12:13:08
5
UMAR MAIZAMANI :
dan allah Wanda yarasa irin zagin dazai yamin like
2026-06-18 11:47:00
12
Mustapha Ibn Aliyu :
Ya kasance mafi kyawun halitta, mafi cikar dabi'a, mafı gaskiya, mafı hakuri, mafi hikima, kuma mafi tausayi ga al'ummarsa.
Shi ne shugaban annabawa da manzanni. nagarta. Shi ne abin koyi mafi Kuma shi ne wanda zai yi babban ceto ga al'ummarsa a Ranar Alkiyama da izinin Allah.
Shin bai cancanci mu yawaita yi masa salati ba?
اللهمّصَلّوَسَلّمَوَبَارِك عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمّدٍ وَعَلَى آلِهِ وصحبه أجمعين