الْمُنَافِقُونَوَالْمُنَافِقَاتُبَعْضُهُم مِّن بَعْضٍ ۚ يَأْمُرُونَبِالْمُنكَرِ وَيَنْهَوْنَعَنِ الْمَعْرُوفِ وَيَقْبِضُونَأَيْدِيَهُمْۚ نَسُوا اللَهَفَنَسِيَهُمْۗ إِنَالْمُنَافِقِينَهُمُالْفَاسِقُونَ"
Munafukai maza da munafukai mata, sashensu daga sashe yake (wato halinsu guda ne). Suna umarni da abin ƙyama mummuna, kuma suna hani ga alkhairi, kuma suna tsumulmula hannayensu (wato rowa wajen ciyarwa da sadaka). Sun manta da Allah, sai Shi ma ya manta da su ya katse musu rahamarsa). Lallai munafukai su ne fasiƙai masu ficewa daga ɗa'ar Allah
2026-06-18 09:47:30
17
_ameer_ :
Toh Kun daiji ayar rarara
2026-06-17 17:56:50
4
nafisataminuismai :
masu xaginsa bafa shi yafada bah Allah ne ya fada
2026-06-18 13:59:15
4
buhari bello :
hattarade
2026-06-17 17:08:06
7
Munir sheikh Hassan :
wlh kamar yau aka sauke ayar nan
Alqur'ani babban kundi
2026-06-18 05:25:24
27
Maman Nabeel :
Dole nayi following dinka Yanxu kuwa
2026-06-18 05:12:44
6
amxee✅💯💞 :
mai kaunar Manzon Allah S A W kuyi following Dina Ku tayani Gina Account Dina Dan girman Allah Ina Neman wannan taimako awajenku
2026-06-18 07:13:07
16
Chulala 1 :
good content
2026-06-17 20:28:40
6
galiimam Ibrahim :
duk Wanda yayarda davido yafi rarara gaskiya yayimun like