@bmc.hausa: Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Alƙali Abubakar Zaria, ya bayyana shirinsu na kafa wata ƙungiya da za ta samar da bulalai sama da 50,000 domin ladabtar da mutanen da ke karɓar kuɗi, taliya ko wasu kayayyaki a madadin ƙuri’arsu yayin zaɓe. Ya ce sayar da ƙuri’a na daga cikin manyan abubuwan da ke jawo matsalolin shugabanci da rashin tsaro a Najeriya, yana mai kira ga al’umma su guji bai wa ‘yan siyasa damar sayen kuri’arsu na zaɓe.#nigeriantiktok🇳🇬 #trendingnews #arewa__tiktok #nigerianyouths
BMC Hausa
Region: NG
Wednesday 17 June 2026 18:33:40 GMT
Music
Download
Comments
user2591395875782 :
Allah yaqara lfy shugaba nagari 🤲🤲🤲
2026-06-18 08:01:11
9
HUZAIFA O.C COUTURE :
Allah yasaka da alkairi shugaba 🫡
2026-06-19 11:48:04
2
Alaja one 🖤 :
Masha Allah
2026-06-19 15:32:08
0
itx Umar farooq :
Yes
2026-06-19 13:21:24
0
maryam_umar01 :
2026-06-18 20:41:15
1
babuu poultry investment :
Masha Allah
2026-06-19 21:12:39
0
2025 :
Allah ya sakawa malam da alhairi 🙏
2026-06-19 16:39:43
3
Haidar clothing ✂️ :
Masha Allah
2026-06-18 13:24:17
1
Ab musaba logistics :
Masha Allah
2026-06-18 14:13:58
1
AMMI ABDURRAHMAN :
Allah ya kara daukaka malam
2026-06-18 12:07:46
3
Sanusi arab :
kwarai inshallah
2026-06-18 14:16:05
2
Bash_DTF :
muna bayanka mlm
2026-06-18 13:47:32
2
Sanusi Yusuf :
tabbas hakan yayi
2026-06-17 21:36:29
1
120 palm oil company :
mune masu hunkuci mlm
2026-06-18 09:14:55
1
Maryamah🩶🖤🩶 :
Gud🫡‼️
2026-06-18 07:04:02
1
Nafeesat331 :
Muna goyon bayan hakan ya malam 👍👍
2026-06-18 12:13:29
1
bangis :
Good wannan hakayake malam
2026-06-20 14:28:56
0
sanialiyu :
Gaskiya
2026-06-20 14:45:06
0
Albasise Nigeria limited 🇳🇬 :
ku gidan radio 📻 Bara kusa sunan Dr malam sheikh alkali zariya bane eh you are very
2026-06-23 22:22:36
0
Usman Haruna :
wanna hakan
2026-06-19 23:22:58
0
MAIDOYA02 :
yakamata
2026-06-19 23:59:42
0
BD :
wlh da kun kyauta ya shaik
2026-06-19 22:10:47
0
zulaihat zpreety :
Wanna gsy neh malam
2026-06-20 08:30:54
0
khalilmaiqaro :
Wannn haka yake
2026-06-19 20:57:40
0
UMAR KD BOY ❤💚💜 :
gaskiya ne wannan mlm
2026-06-19 05:04:05
0
To see more videos from user @bmc.hausa, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.