@sheikhyakubyahyakatsina: CIKIN BIDIYO: Yadda Aka ɗaga tutar juyayin Ashura a Markazu Ahlil-baiti (A.S) a garin Katsina da yammacin yau Laraba 02 ga Almuharram, 1448/2026. Sheikh Yakub Yahya Katsina ne ya jagoranci ɗaga tutar wadda aka karrama su da ita daga Haramin Imam Hussain (A.S). لا يوم كيومك يا أبا عبد الله... #وفاء_للحسين #ياأباعبدالله #لبيك_ياحسين #ياحسين #العزاء 17Jun2026