@salafussaleh1: Martanin Sheikh Dr. Usman Muhammad Adam Gashua ga wata fitsararriyar 'yar Film din Hausa mai suna Nafisa Abdullahi akan kushe, da isgili, da kuma fito na fito da Allah da manzonsa kai tsaye. Ina kyautata zaton anfara anfani da ita wurin yakar Addininmu na musulunci watakila tasan hakan da gangan takeyi, watakila kuma bata saniba don tsabar jahilci. Allah ka shiryeta idan mai shiryuwace idan kuma ba mai shiryuwa bace Allah kasa taga darasi irin na wata jarumar film wanda tazo tayi nadama tana kuka agidan TV Hadiza Gabon na talk show wato Ummi Nuhu. #reeelsfb #Hausa #kano #reels #danbello #Bauchi #politics #sunnah #goviral #viralpost

Salafusalih
Salafusalih
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 17 June 2026 20:55:50 GMT
5004
212
7
27

Music

Download

Comments

abbaku0
ABBA K,U :
ALLH YASAMUDACE
2026-06-18 02:19:47
0
user6926691045112
@Benxemah001 :
karya kawai
2026-06-18 01:52:32
0
baba.abu.morex4
Baba Abu morex :
😭😭😭🙏🙏🙏
2026-06-18 00:16:52
0
djafar906
user3540374991749 :
🥰🥰🥰
2026-06-18 00:15:30
0
abubilal442
Abu_bilal@ :
😭😭😭
2026-06-17 22:39:56
0
ghali_211
Ghali Decent ladies world :
🥰🥰🥰
2026-06-17 22:37:58
0
asmahero1
Peace Maker :
❤️❤️❤️
2026-06-18 01:46:22
0
To see more videos from user @salafussaleh1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About