Gaskiya ne kam Allah yasa mu dace duniya da La hira 🙏
2026-06-19 16:28:54
7
Lawali.sayyadi 0506009872 :
kintsewaniabu
2026-06-18 23:49:08
6
Me alqur’ani 001 :
Mukula da Sallah Akan lokaci Yan uwa misulmai🙏
2026-06-20 13:16:46
8
🥰💀jibiril.⚔️.🤪.💔🇳🇪 :
2026-06-17 23:06:27
5
Dan amana :
Allah ya biya ki 'yar uwa kin fadi gaskiya Allah ya shirye mu ya bamu abokan zama na gari masu albarka ba don halin mu ba albarkacin Annabi Muhammad S A W