Mijin Khadijah Angon Aisha
Abban Fatimatu
Kakan Hassan da Hussaini
Muhammadu Rasulullah ❤️🥰
2026-06-18 14:37:36
118
Naziru Nuhu Usman 014 :
wallahi duk Abinda yafada hakane,Nima Na gwada Kuma Na tabbatarda duk Abinda yafada,Haka Nasaki shagon but now Alhmdll Ina sayarda Motochi dakuma Harkar boutique,sannan haryanzu Ina Saida Shadda,lace,Atamfa,yards dakuma materials.
2026-06-18 10:40:38
66
Huxaipha :
Salam 🥲
2026-06-18 14:12:58
1
Algoni mukhtar caps :
gaskiya akwai market strategy sosai a cikin zancen bawan Allah nan 🙏 akwai abin fahimta
2026-06-18 14:10:38
19
Ishaq Ahmad :
He’s not role model
2026-06-18 11:40:23
15
yusufmkd :
to a ina zamu samu complete din wannan videon
2026-06-18 09:38:54
16
Inferno🔥 :
Is this background sound necessary?
2026-06-18 10:25:03
21
engr نزر محمد غم :
gaskiya banyardaba wlh
2026-06-18 10:59:21
7
Sbdata :
karya ne wlsh
2026-06-18 10:01:21
7
M kaled442 :
wallahi gaskiya Alhaji Samani ya fada
2026-06-18 09:07:46
11
Usama Ahmad :
wlh hakane
2026-06-18 18:47:07
3
🔵baban 💠Rab.a tu🔵 :
wlh gaskiyane
2026-06-18 11:02:41
4
Umarvalid home of solar sokoto :
innanillahi
2026-06-18 09:47:54
5
U.M store jos (Usman Dawa) :
Wlh Wlh Wanan gaskiyanee
2026-06-18 10:55:36
7
sahabi aliyu abban fatee✅ :
subhanallahi Allah ka iyamana kasa mudace kabamu kasuwame albarka
2026-06-18 11:27:07
6
SAIDU USMAN GOBA :
next please
2026-06-18 22:01:35
0
A. usman :
Allah yasa mudace
2026-06-18 20:59:28
0
Alhassan👨💻 :
Of course 🥰
2026-06-18 20:53:51
0
user6173102054823 :
ai Baku rokon Allah shine matsalan mutane namu Sana ya Kamata Ku dinga gayama Allah lamarinku Sana kowafa da Sana,ar da take dashi
2026-06-18 08:57:51
8
Yusuf A Muhammad 1995 :
Allah yasa mugama lfy, Allah ya rufamana asiri
2026-06-18 08:46:47
6
Abdulrasheed Tukur Yahaya :
wlh hakane
2026-06-18 12:10:38
4
Abu Khalifa 001 :
Wlh gaskiya ya fada
2026-06-18 20:36:20
2
Abdoul MD BUSINESS :
Subhan Allah
2026-06-18 10:18:40
4
Idris salisu :
gaskiya ne wlh
2026-06-18 14:16:34
2
AMINU, DAN HAJIYA MISAU :
wannan gaskiya ne Allah yasa MUDACE
2026-06-18 13:14:51
5
To see more videos from user @gurumadadankasa, please go to the Tikwm
homepage.