idan nayi amfani da google flow sai ya dinga nuna min error
2026-07-22 20:50:33
0
FATEEMAH KANO 70 :
dan Allah idan nayi nawa baya tsayi kuma bara yi da Hausa?
2026-06-21 12:12:11
0
{ Aunty Aisha } :
masha Allah muna gdy ss da kulawa da kokari Allah Ubangiji ya biyaka da mafifichin Alkairi 🤲🤲
2026-06-22 21:48:46
0
Engr Ngomai MLS :
please show us with another app that can make long video like 1 to 3 minutes direct. this one is only for 10 seconds. 6 terms to make 1 m.
2026-06-24 00:30:08
1
sofy's collection 🥰😍😃 :
Masha Allah, Allah y saka da aljannah
2026-06-27 20:36:43
1
real.mrshustler :
God bless you
2026-06-22 11:01:18
0
Saibat salman :
thank you so much
2026-06-22 16:03:10
0
Harlymah_bch :
Naga kyi vedio yadda ba'a canzama AI din cikin vedion kaya ko wani abu bane gama gani ba ya bace min kuma bngni a page naka ba ,dan allah wni yyi tagging dina pls 🥺
2026-06-22 22:15:04
1
king _-yakson_-001 :
kudi waiii zansa
2026-06-22 22:06:55
0
El-Shams :
Amma babu app din Google Flow A iPhone koh
2026-06-21 14:35:55
1
Habibu Abdulmumin Alelu :
please menene sunan editer dinda ake hadesu?
2026-06-21 19:53:46
2
ahmaddgkingeditor :
Cewa suke download feli
2026-06-30 11:09:57
0
@FAHAD F H D 777 :
dan allah ya ake bude google flw
2026-06-21 00:50:20
1
Lily luxe :
Toh ni kuma appstore sunki bani
2026-06-23 06:45:30
2
ENGR SAULAWA🇳🇬 :
wllh na gwada kuma yayi fa 🥰 nagode sosai
2026-06-22 08:05:18
0
D.I ❤❤promise :
gaskiyanei oga Allah yakara daukaka
2026-06-18 07:09:12
2
Manirou Maman :
amma aboki kanada abin mamaki kana koyawa mutane abinda ka iya batare da kayi musu hasada ba to allh kara ilimi kuma muna godiya
2026-06-21 16:14:29
0
Itz_smart_mousty :
Pls oga ni idan nayi generating din video baya yin saving a wayana
2026-06-28 23:16:03
0
BABY_COLLECTION :
Ha iPhone Babu Google flow beta din nan Koh Akwai sunan dayake dashi Na iPhone?
2026-06-21 11:34:13
0
KING_OF_COMBACK_ :
Ka manta d following
2026-06-24 03:47:54
1
️deejarh💜 :
yanxu nayiwa wani campani advert da koyarwar ka walahi😁🥰
mungode sosai Allah ya kara basira
2026-06-21 11:44:09
1
Princess teemarh@01 :
Nawa bayayi
2026-06-21 12:14:44
1
To see more videos from user @alishuaibudk, please go to the Tikwm
homepage.