tabbas babu ilumin da yakai karatun Al,qurani akaf ilumi kuwa 😞
2026-06-18 07:11:25
54
Madam 🦋🦋 :
Baza’a samu wani ya sheme gardin nan ba😏
2026-06-18 08:07:18
21
Mercychibok Ali🇺🇸🇳🇬 Borno :
😂😂 school is good oo
2026-06-18 12:19:57
1
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Kae dalllah rufe mana Baki kaje wurin my wefe dinka😂😂😂😂😂
2026-06-18 11:33:03
8
secondboyfriend :
Rarara once said
2026-06-18 11:49:48
2
kt malumfashi :
gaskiya ne Kai Mai ilimi ne
2026-06-18 07:51:36
7
Dandubai🇪🇭neh🌎🇪🇭💪💪 :
wannan maganar rarara kukan kurciyane jawabine sai maihankali keganewa🧏🧏🧏🖋️🖋️🖋️Muna bayanka rarara 💪💪💪 America batakishinmu wlh sune Yn taadd
2026-06-18 08:10:43
5
Muhammad Bello Nasir :
Shaidan ma mai ilimine ai
2026-06-18 08:02:21
3
mr.abdulyassar :
Kaga malam kawai anbaka kudi kazo kana siyar da mutunci mu mu badamuwar mu ilimunka ba kasani cewa babu tsaro arewa amma waqa nawa katabayi sbd arewa duka sbd aljihunka kakekyi Kuma dakace kudi akabashi ko hakanne ai gwara shi dan gsky y fada kai kuma kana Goya wa qarya baya
2026-06-18 08:03:04
3
Faty sb collection 😍🖇️❤️ :
My wefe nce 😂
2026-06-18 12:19:07
2
fatihu Ibrahim mahiru :
gaskiya ne rara
2026-06-18 13:46:51
1
Nazifi Tijjani :
da turanci yakamata yayi magana wanda yake magana akansa ba hausa yake jiba😂
2026-06-18 13:05:33
0
J_M_K :
qur anin ce tace kagoyi bayan zalinci gardi?
2026-06-18 08:22:57
6
🦋Zainab ~ :
gaskiyane banbancinku yafi tazarar sama da kasa al islamu dinul haq
2026-06-18 07:44:28
5
maman albarka :
gaskiya da Abu ai qurani ba wasa ba ina bayanka a bangarennan
2026-06-18 07:32:11
5
PRINCE 🤴 :
wllhi rarara kafi mi tunubu ma ra i nafada this is true for me
2026-06-18 12:10:39
0
A.A KATAGUM✅ :
chairman of the time
2026-06-18 07:33:23
1
dangaro@rara :
wannan hk yk
2026-06-18 07:33:32
1
((𝔸𝕤𝔸 ℕ𝕒𝕤𝕠𝕕𝕒))✔ :
Rr to aekae dakikine
2026-06-18 12:06:09
1
AbubakarSulaimanaliyu :
tabbas babu ilumin da yakai karatun Al,qurani akaf ilumi kuwa 😞
2026-06-18 13:43:25
3
Sadiq Tukur :
Chairman Kadaina bata kanka lokaci Wallahi hassada ke damun mutane wallahi
2026-06-18 09:42:26
0
Sulaiman Gwarzo[Aboki) :
my wefe
2026-06-18 12:44:17
0
NORTHERN SAMBO🚘💯 :
ita siyasar nigeria ba da ilimin addini akeyinta ba
2026-06-18 13:07:26
3
hassan arayuwa :
da turanci zaka fada
2026-06-18 12:44:33
1
fahat hamisu dadin sarki :
gaskinee wannan rarara Allah kara basira
2026-06-18 08:02:26
2
To see more videos from user @mubeedabai, please go to the Tikwm
homepage.