Mai karanta comment dakai nake Allah yasa mahaifiyarka yar aljannace 🤲
2026-06-18 11:44:42
190
oumsahib :
nayi aure ina shekara shatakwas kuma Alhamdulillah shekara ta shida da aure yanzu, yayana biyu nayi degree kuma ina neman kudi na kuma Alhamdulillah naga ribar aure wallahi
2026-06-18 17:49:23
74
S i r s e r d i e e q :
Speak louder bro....
2026-06-19 09:13:44
2
Safiyya :
Allah ubangiji yabamu aure wadda asanadiyarsa mucigaba mu shiga aljannah
2026-06-18 16:43:52
52
M,R,S Deluxe Funitures 👷🏽♂️ :
Wllh da na iya magana a gaban camera da point dina yafi naka Wllh 🤔 but thank you sir well done 👍🏽
2026-06-18 16:53:25
13
Ibrahim Yusuf ilu :
Duk Wanda ya yarda expensive advice Dr ya bayar ya mun like
2026-06-19 06:35:06
10
ôppíçìál bbç :
wadda ya gane nafisa Abdullahi ce tayi maganar yamin like
2026-06-18 12:10:20
39
SARKI SUNUSI🤴🤴 :
nafisa abdullahi wan said
2026-06-18 18:52:55
5
lawanmshareef :
Davido team say Hi
2026-06-18 11:46:09
20
Harith Abba :
you talk true brother 👍
2026-06-19 06:01:28
2
I.S MaiZamani Habiscus Company :
Gaskiya dacta dadi na dakai kana gane abubuwa allah ya saka Dr 👍
2026-06-18 11:51:45
15
Mi’ad Scent ng :
Nima Ina Saida turare 🥹
2026-06-18 11:36:26
10
Nassir001.1 :
reality dr 👌
2026-06-18 11:30:09
5
Umrah🦅 :
good doctor
2026-06-18 13:11:36
3
M,R,S Deluxe Funitures 👷🏽♂️ :
Once again maganarka gaskiya ce sir ✅✅💯
2026-06-18 16:57:28
8
R@bilu :
Well said 👏
2026-06-19 00:29:30
1
M MAISAJE :
Naked truth.
2026-06-19 09:57:41
0
___MSAYYID :
Wallahi Dr Ilimi duniya ne 👏
2026-06-18 14:01:41
9
sajkhal :
a very good reminder
2026-06-18 11:12:56
6
Nuraddeen ibraheem :
Dr wllh kabarsu karsuyi idanbatayiba aitayizina ko mad'ugo dumunsani kaidai Allah yasakamaka da alkairi yarabaka da iyayanka lpy Allah yasamaka albarka animanka Ameen 🙏
2026-06-18 13:12:07
5
Lawali ✨🤍 :
2026-06-19 05:50:16
2
CinchMayor 👓 :
Gaskiya
2026-06-19 07:32:44
1
MAGAJI MUHAMMAD :
Allah yasaka da Alkairi
2026-06-18 12:22:44
4
Abdussamad Atiku :
wannan gsky ne
2026-06-18 21:24:26
2
To see more videos from user @oumar_farok, please go to the Tikwm
homepage.