Masha Allah 🙏
Allah yakara daukaka 🙏
ummu Aiman muna jira dai
2026-06-18 18:24:51
2
Cmrd. Dauda. :
please 🙏 🙏
Fadeela
2026-06-19 09:27:29
1
ummi sharifa :
1 l love my brother ❤️💙
2026-06-18 23:50:02
1
autar baba 💍❤️🩹💚 :
mun gode allah ya saka da alkhairi🥰🥰🥰🥰
2026-06-19 03:54:56
2
user2997161261583 :
ubangiji Allah yaqara basira da daukaka tunda nataso waqa daya nakeji na wasila kinci amana ubagiji yaqara girma da daukaka 🥰💗🥰🥰
2026-06-19 07:24:49
2
she's~waseela🎉 :
Mungode sasaifag
2026-06-19 13:02:12
1
hajia :
Gaskiya masu suna wasilah muna alfahari dakai Allah ya karabasira muna godiya sosai
2026-06-19 00:23:14
1
wasila big girl :
Allah yasadaka da alkairin dake cikin wannan rana ta juma'a yanxu hk naci karo d video nka Allah yabiyaka gaskiya ne wllh ba karya fatan alkairi ga duk wata wasila 🥰🥰🥰
2026-06-19 12:57:01
1
Alwa Frip & Style :
🥰😍😍😍 wasila
2026-06-18 20:14:30
2
ASMA :
ma sha Allah muna gdy sosai fa nima naji wakata kuma nayi farinciki Allah ya kara basira
2026-06-18 23:40:03
1
fadilahbalakhalid :
Saura Fadilah😭
2026-06-19 20:33:25
1
WASILA HASSAN MUSA :
Allah ya Kara basira Dan darajar shugaba
2026-06-19 11:28:36
1
wasilasanusi5 :
ubangiji Allah yabiyaka sufee Muna gdy
2026-06-19 09:15:02
1
Wasila Rabi'u Jega :
muna godiya wlh🤲🤲🤲💃💃💃💃
2026-06-18 19:25:47
1
Amatullah :
Assalamu Alaikum Sufee saura ni imranatu Dan girman Allah kayimin
2026-06-18 20:33:48
1
Hannert0 :
Hannatu
2026-06-19 21:19:22
0
beby :
zaharia please
2026-06-19 14:18:34
0
wasko murtala Ali :
Mungode sosai fah Allah yakara badirah🙏🙏🙏
2026-06-18 19:48:47
1
WASILAILLAISHAKJBY🇳🇬🇸🇦🌿🍅 :
Masha Allah waka tayi dadi sosai Allah yakara basira Allah ya tsareka Allah yakareka 🤲🙏🫂