mata mutane nen mu😂.. Allah yakara bamu Iko da juriyar hakuri da su
2026-06-18 20:55:21
9
A.K.G #hair and #skin care :
Walh shiyasa kullum nake kafakafa da soyyayr mijina😂
2026-06-19 09:39:48
6
Ayisha Ayuba :
I disagree with Malam on this, the holy Prophet SAW advised us to make our intentions known to the other party especially when you love the person until there is a prayer we were advised to pray for anyone who says ' I love you ' you pray for the person. what would have happened if we preach on how people should love one another. people usually take their love ones for granted if you are not sure of his or her actions
2026-06-19 12:09:39
1
أم جعفر و فاطمه 💕 :
nifa idan ka damu dani zan damu dakai respect is reciprocal
2026-06-19 11:05:55
2
abdurahaman :
wly hakane
2026-06-18 19:44:38
2
maryam khairu :
Allah yasa mudace yabamu mazaje nagari ☺️
2026-06-18 19:24:08
4
Yusuf Fatima :
allah sarki rayuwa
2026-06-19 09:17:49
1
amina sani :
Macha Allah allahuma barik 🥰🥰🥰
2026-06-18 19:18:39
5
isah dogo Niger 🎶🎙️🇳🇪227🙏 :
Hakane wllh
2026-06-18 19:37:17
4
Maman Sabrina 001 :
nidai Ina Bada soyayya da Kula wa GA Wanda ya Kula Dani Amma Idan Baka Kula daniba Zan mayar ma daidai da Yanda kayimin
2026-06-19 13:56:54
1
Habu habasha :
Allah yasaka da Alkairi
2026-06-18 19:19:50
5
💸one billionaire📊📈 :
Mallan ba mace kawai ne haka ba kowa haka yake Wlh 🥺🥺
2026-06-19 08:27:59
2
AMINATOU :
ummmm insha Allahu munyi hankali
2026-06-18 21:35:30
0
SULAIMAN MKD LUXURY CURTAIN :
allah ya biyaka da gidan aljanna malan 👏
2026-06-18 23:34:00
2
🧕FULANEE🦋 :
Godiya Muke Ubangidan Fita Kunya
2026-06-18 19:46:29
2
umaralfazazi :
Allah ubangiji ya jikan iyaye
2026-06-18 19:37:17
2
ibb :
gaskiya ne
2026-06-19 00:57:46
1
Dr YUGUDA HERBAL PHARMACY 🌲 :
wannan gaskiya ne
2026-06-18 23:09:34
1
maman salma :
wannan hakane kam
2026-06-18 20:39:58
1
AhmadAbbas01 :
wannan gaskiya ne Allah yasa mudace
2026-06-19 07:38:40
0
samailaabdou :
wlh gaskiya ne wann magana
2026-06-19 12:48:53
0
MARYAM :
Allah yasa muadace
2026-06-19 17:32:19
0
COPRO PROPERTIES :
Mun samu ilimi yanz
2026-06-19 13:41:42
0
Rafyah🤍 :
Takowanne bangare😅
2026-06-19 10:52:42
0
triple :
gaske
2026-06-18 23:59:02
0
To see more videos from user @aure_a_yau, please go to the Tikwm
homepage.