Kubani opay din yarinyar nan koh account dinta naimata kyauta dan Allah 😂😂😂
2026-06-19 20:27:21
16
rema_____party00 :
Nima wlh jiya mukayi break up da budurwata wlh 8yr mukayi muna soyayya tun tana yar shekara 10 muke soyayya allah ya isa in allah yayarda sai ta mutu gobe kuma in allah yayarda sai anyi mata abunda tayimin
2026-06-19 23:03:59
11
FODIYO :
Allah ya isa tsakaninmu da kai
2026-06-19 20:45:23
12
Rabaha Moctar🥰♥️ :
Allah ya karamata Albarka 😍kougiya matan Dounia souna alfaharie sa ita 😂
2026-06-19 20:50:49
9
saleemerh-sufyan :
ya allah ko ba ni ba allah ka nunamin ranar da Ex dina zeyi kukan nan
2026-06-19 20:40:19
11
Hany luv💝🥰 :
Sisterhood
Motherhood
Friendhood Bestihood
Women nation association
We are all proud of her😂😂
2026-06-19 22:34:06
5
Umar yusif Hausan kudi :
Kungiya tana Allah wadai da wannan kukan naka
kamata yayi kasata kuka kokuma ayimata Karin rRuwa Leda10 Dajini Leda7
2026-06-19 19:38:36
8
ummulkhair042 :
Kungiya na alfahari da ita 🤣🤣 kubani money point dinta 😂😂😂
2026-06-19 20:40:30
7
ZULLY DIAMOND💎P.AOGMANSUR :
wllh idan naga an yaudari rijalu abin wllh nishadi yake bani😂😂😂😂wayyo dadi😂😂😂
2026-06-20 03:13:36
5
hajiya matar soja 🇳🇪💕💍 :
wllh dasauri nachiga comment 😂😂😂
2026-06-19 22:34:59
2
Plato or plamo :
Sorry m bash 🤣🤣
2026-06-19 18:40:23
1
MD__OUSMAN :
wllh jikina haryayi second semester
2026-06-19 21:48:01
1
mustapha Ahmad mjb :
wannan Dan kungiyar mune
dakayi soyayya yanxu Kwara kanemi kudi
2026-06-19 17:38:07
8
fiddausi abdullahi :
jikina duk yayi date of birth
2026-06-19 21:20:43
7
fallatah :
Dama daurin rai da rai sukayimaka
2026-06-19 21:50:56
6
Nanerh😍🍀 :
Hhhhh😂🤣
2026-06-20 04:40:34
0
FASH BOY :
asha asha gaye 🤣🤣🤣
2026-06-20 10:29:37
1
JIDDAHTULKHAIRI SANI :
2026-06-19 22:15:59
1
Ishmerh darling 🥺♥️ :
wlhy ida naga namiji Yana kuka Dadi nakiji 😁😁😁
2026-06-20 10:27:26
1
To see more videos from user @kwangila.hausa.tv, please go to the Tikwm
homepage.