@noura_arderm: My best friend Omeer🫂❤️🥹

🛍️NURADDEEN SHOES KANO👞
🛍️NURADDEEN SHOES KANO👞
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 19 June 2026 01:11:42 GMT
15104
956
43
14

Music

Download

Comments

ali_officer01
Ali officer :
wallahi Nima Abunda yafaru Da Ni Kenan abokina yane ma min auren kanwarsa a wajin babansu Kuma wallahi Bai nemi izzini awaji Na ba Kawai yace min nayi Maka Mata Kuma Ina fatan bazaka ban kunya ba Nace mar eh yanzu haka auren mu Da ita 26/December/2026 in sha Allah Ina fatan zaku Sani a adduar
2026-06-19 12:50:54
24
cas_mharis
Mharis :
ita kanwar taka tana da kanwa ne 🥰
2026-06-19 10:35:19
6
kamaluddeen911
kamaluddeen :
wlh abun ya birgeni ya akwai wata a kasa ne pls 🥰🥰🥰
2026-06-19 09:54:26
7
muhammad.tukur.id
Muhammad Tukur Idris :
kayi kokari
2026-06-19 07:23:29
4
abban.mama26
ABBAN MAMA KUNYA :
Aini wllh be isaba Abokaina mutum biyu kesan kanne na duka nace ban yarda ba yau hauka Ake 😂😂😂
2026-06-19 11:06:51
1
adamsx90
AdamsAbdulhamid :
Tab walhy nikan bazan iya ba 🤣
2026-06-19 09:31:22
1
abbas_usman_kd
Abbas Usman :
🤣🤣kayi kyan Kai wlh.
2026-06-19 14:11:31
0
bukharie2
Bukharie voice of Qur’an☝️🥰💯 :
Wanda bazai iya ba yamin liky🥰
2026-06-19 14:06:45
0
sharuhamza1
Hamza :
Tab bazan iyaba
2026-06-19 13:17:51
0
lukmanabubakarjibrin4
lukmanabubakarjib :
wlh ni acikin abokamu wani ya auri kauwata last week
2026-06-19 08:31:58
1
nurradarasuu1
Nurra Darasuu :
Duk wanda kaji yana bazai iyaba dama sheke ayarsu suke shida abokin nasa 😂😂
2026-06-19 13:23:22
0
ukasharabiu158
Ukasha R. A :
Samun irin ku akwai wahala
2026-06-19 12:47:15
0
saidauwal0
said Muhammad :
hmm
2026-06-19 11:30:01
0
ajeed65
JD Mahmoud :
hakan ya nuna kai mutumin kirki ne kana abokanta da nagari
2026-06-19 11:29:29
0
rtyarima
Rtyarima :
No zanyi nrml amma idan yayi breaking dinmu zanyi masa shirme
2026-06-19 10:37:33
0
king_d_warrior
D_Warrior :
irinka bakufi 10 a duniya ba
2026-06-19 10:56:14
0
mrabs944
M~Rabs 🇳🇬~🇮🇶 :
Matukar sunason junansu ainizan zamto babban aboki wajen hidimar biki ma ba rakiya kadai ba🥰
2026-06-19 12:49:56
0
itsdankano
Dankano11 :
@danumma16 Dan allah kunga yadda akeyi kuzo ku rakani nima🤣🤣@saifullahi lawan
2026-06-19 11:36:11
0
abubakarsaad419
ABBAH LELE :
💪💪💪
2026-06-19 01:26:31
0
usmanadamubawa4
Bawainvestmentnigltd :
😂😂😂
2026-06-19 10:46:30
0
guruntunlikitanzuciya
Yusuf Ali :
@🛍️NURADDEEN SHOES KANO👞 kayimana alkawari amma baka shikaba amma ba damuwa
2026-06-19 08:46:58
0
m.waleedo7
Ahmad Aliyu Ahmad :
Nima ina rako Aboki na @abdulmajid muhammad idris amma last last late comer ya rabasu 😄
2026-06-19 11:05:35
0
sahaujo
SAHAUJO :
@Abdurrahman sani @Al'amin .S. Aliyu kundae gani koh kuzo muje
2026-06-19 12:04:30
0
To see more videos from user @noura_arderm, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About