@katsinapost: Yanzu-yanzu An samu karyewar gada idan ka fito daga Sabuwar Welcome to Katsina dake Tashar Bala zuwa Abukur a ƙaramar hukumar Rimi sakamakon ruwan sama da aka yi yanzu-yanzu. Wanda a halin yanzu wurin matafiya ke amfani da wurin cikin fargaba domin wucewa sanadiyar ruftawar gadar da kuma rashin gefen da su bi. Ana jan hankalin matafiya da masu ruwa da tsaki su yi taka-tsantsan yayin wuce ta hanyar.

Katsina Post
Katsina Post
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 19 June 2026 09:01:30 GMT
14283
612
7
51

Music

Download

Comments

oumummita6784
Oum Ummita :
Innalillah Allah takaita
2026-06-19 19:10:59
0
umarjika2
umarjika :
wace hanya
2026-06-19 16:37:28
0
asmau_yar
user448007552668 :
hanyar kano
2026-06-19 18:56:29
0
maryammuhammadsad0
Maryam Muhammad sada :
wace hanya ce
2026-06-19 14:42:14
0
usmancj12
usman a ali :
katsina wace hanya kenan?
2026-06-19 10:01:22
0
yusufsardauna1
SIR. SARDAUNA001🫅🔥💥 :
🥰🥰🥰
2026-06-19 09:04:49
0
nur_dtm
Nura Garba✅ :
❌🙏
2026-06-19 15:03:01
0
To see more videos from user @katsinapost, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About