@scentzone.ng: Amfanin Body Mix 🌿 Body Mix yana taimakawa turarenka ya daɗe a jiki kuma ya haɗu da ƙamshin jikinka ta hanyar da ta fi kyau. Akwai mutanen da idan suka zo wuri za ka ji ƙamshinsu, har ma idan sun tafi ƙamshin yana nan a wurin. Ba lallai sai suna amfani da turare mai tsada ba, a’a, sun san yadda ake amfani da turare yadda ya kamata. ✅ Yana sa turare ya daɗe a jiki ✅ Yana taimakawa ƙamshi ya haɗu da jikinka cikin dabi’a ✅ Yana ƙara ƙarfin turare ba tare da canza ƙamshinsa ba ✅ Yana ba ka ƙamshi mai jan hankali na tsawon lokaci ScentZone NG – Feel the Moment ✨ 📍 Badawa Layout, Kano, Nigeria 📱 WhatsApp: 08123795981

scentzone.ng
scentzone.ng
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 19 June 2026 09:22:16 GMT
4719
570
20
3

Music

Download

Comments

_that_tallgirl
_that_tallgirl :
Ur hijab pls where did u get it from ?
2026-06-19 09:36:23
0
hrnlbrm99
@kawu)hrn :
Dan kituromin turare♥️my
2026-06-23 21:58:49
0
babakurazanna2
Babakurazanna :
ramatu
2026-06-20 11:15:20
0
officiel_couz_man
Officiel_Couz_Man :
zinariya 😘
2026-07-13 13:27:34
0
__rabson
rabson :
Allahumma bareek 🙏
2026-06-19 15:36:33
0
donebless6
donebless :
Hey beautiful good morning
2026-06-19 09:31:15
0
the_queens_of_perfumes
By_halma :
Ai sufa basa gane ko wane perfume Akwai sanda ya dace 😂
2026-06-20 00:22:16
0
beefulani0
Alhamdulillah :
please location
2026-06-19 15:05:44
0
mubeey096
Mubi :
Allah yakawo kasuwa mai albarka
2026-06-19 09:50:00
0
s4065816866314
admouas4065816866314 :
💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷🌹💷💷💷💷💷💷💷💷💷💷
2026-06-26 14:59:14
0
djneh3
@djneh🎧🎧*** :
🥰🥰🥰
2026-06-19 18:34:34
0
user65232162804443
sadiq striker tyer and wheel :
❤️❤️❤️💋💋💋
2026-06-23 11:13:58
0
yasirsalis95
yasir salis :
🥰🥰🥰
2026-06-19 12:24:45
0
hussainibebeji
hussainibebeji :
👀👀👀
2026-07-05 00:08:07
0
dan_waxxery_jr
💫WAXXERY_JR😎 :
🥰🥰🥰
2026-06-19 09:37:37
0
call__me__rafson
💫 RAFSON 💫💞 :
🥰🥰🥰
2026-06-19 09:32:39
0
user10311976002184
Ibrahim A Ibrahim :
🥰🥰🥰
2026-07-18 21:18:17
0
To see more videos from user @scentzone.ng, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About