@aminatushaira6: #VoiceEffects daga Allah sai MANZON ALLAH saikuma shi dake garine 🤗👌🙅🫀💖💯 bayaga haka bansan kowaba Allah kaita ninka farinciki abadan da iman nida mijina da sauran Yan uwa baki daya wanda Kuma basuyiba Allah ka basu miji nagari albarkar sayyidina rasulullahi 🥰🙏 muna muku fatan alkhairi Masoya kamar yacce kuke mana dai 🤗📿🥰💯😘
AMINATUSHAIRA
Region: NG
Friday 19 June 2026 12:04:51 GMT
Music
Download
Comments
adamuhalliru57 :
Allah yasa Albarka, yabada zurriya tagari
2026-06-20 04:29:16
2
khalifa Ibrahim Ulama,u💙❤️✍️ :
Masha Allah Alhmdllh aminatu tamu Allah yaqara muku Albrka da zaman lfy Albrkcn Annabi s a w,💓🥰
2026-06-20 11:23:38
1
Awwalu mohamed Hausa boy :
shaira is in love I Wish you the best
2026-06-20 09:58:25
0
Mom Rahamah :
Masha Allah Allahumma bareek 🙏
2026-06-19 19:38:59
1
anas Mani :
Wai wai wai
2026-06-19 20:17:41
1
ibrahimasimatulfaidah0 :
allah ya karo muku farin cikin arayuwar aurenku
2026-06-20 06:09:24
1
Suwaibah Ismail :
Masha Allah Allah yakara muku zamn lpy me dorewa
2026-06-20 11:02:03
0
Darajar Ambato :
Allah ya barku tare 🥰🥰
2026-06-19 15:30:19
1
RAMILATU DAYYABU :
Allah yakara dankon kauna kawata
2026-06-20 09:16:59
0
MALOUN ABDULLAHI :
Allah yabada zaman Lafiya
2026-06-20 10:36:40
0
muhammdhaske :
Allah ya karazaman lfy syd
2026-06-20 06:09:23
0
maryam yahaya :
Allah yakara zaman lpy na har abada Allah yashiga tsakanin nagari da mugu Sha irah
2026-06-19 18:25:50
2
mukhtarmuhammad465 :
Allah srki Allah ya Bada zaman lfy
2026-06-20 06:52:50
1
Ahmad Awaisu Inuwa :
masha Allah
2026-06-19 18:42:50
1
HaleefahafeezGqano :
sayyada ta manzon Allah 🥰 Allah yakaro kauna
2026-06-19 23:50:11
1
Mansur Sadeeq :
Masha Allah
2026-06-19 21:09:32
1
Yar’amana :
masha Allah
2026-06-19 20:03:55
1
A.BATTIJANE :
Allah yasa alkairi albarka manzan allah
2026-06-19 19:58:35
3
Ibrahim mai yabo :
allh yaqara farantawa syda
2026-06-19 16:34:04
1
bahari_wazirin_mai_maulana :
Masha Allah Allah yabar kauna sha ira
2026-06-19 14:07:44
1
MANGALIYOS ONLY GOD 🤲 :
Kai a Masha Allah
2026-06-19 22:12:11
1
AHMAD TIJJANI M/FASHI :
Allah yakaro kauna
2026-06-19 20:27:03
1
AUTAR G H T :
masha Allah barka da jumma ah
2026-06-19 13:17:33
1
❤️🔥❤️🔥BAHAU💔SHIYA💕 :
Masha wanga abu yayi kyau yar gidana
2026-06-19 13:03:32
1
To see more videos from user @aminatushaira6, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.