wlh kuwa alhamdulilah yanayi sosai shinike sha yanzu haka🙏
2026-06-19 19:55:14
0
babyn baby🥰 :
Dan girman Allah Dan darajar annabi Dan allah ataimaka mun da adu'a I really need pregnant and d doctor said am ok
plss
2026-06-19 20:41:03
0
ta annabi :
Allah yasakamiki da gidan aljanna akan yawan bibiyar danakemiki gashi alhamdulillah yanzu andace ina dauke da ciki sati goma alhamdulillah Allah yabiyaki
2026-06-20 22:10:17
0
Mrshamz💍❤️ :
Dan Allah kumin like zandawo indabashi
2026-06-22 21:47:33
1
dannaabouna :
slm ante zee dan Allah kitimaka mana da maganin gastric ulcer
2026-06-20 16:37:21
0
Naj🥰🥰🥰 :
amen tnx
2026-06-19 15:30:27
0
Asma’u G muhd :
Dan Allah aunty zee ki taimaka min Nima Wlh Ina da infection kuma al’ada ita irregular anyi scanning ance fibroid Amman likitan tace bazai Hana daukan ciki ba please ki taimaka min inasan ciki watana 9 da aure
2026-06-19 18:53:55
1
big girl :
Dan allowed mene alamun pid 🥺
2026-06-19 16:05:06
2
fatima ibrahim :
dan girman Allah anty kimin lisafin ovalution dina na fara period on 5 June na gama 8 ina so in samu ciki pls ki taimaka min
2026-06-19 18:29:29
1
@Mrs shamsu :
aslm alkm anty zee Ina wuni ya aiki Allah ya bada lada Dan Allah Inata fama da bleeding Kuma naje asibiti ance komai nml mezanyi amfani dashi yatsaya ynx kusan 3 month kenan ngd
2026-06-20 09:46:54
0
leema really :
please aunty zeey Dan allah a temakamin d maganin infection wallahi idan mijina yana ma amalan aure dani ina jin zafi sosai wallahi 🙏😭
2026-06-20 13:40:46
1
Maman husina :
anty dan allah kitai Maka min da maganin lmkura jan gaba santakura minsosai dan allah
2026-06-20 19:13:58
0
99 online store 🛍️🛒 :
@fatimaxahra
2026-06-19 18:58:14
0
To see more videos from user @muzab.spa.n.aphrodisiacs, please go to the Tikwm
homepage.