@kahuturarara: Barka da juma’a🕋📿

Dauda Kahutu Rarara
Dauda Kahutu Rarara
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 19 June 2026 15:43:56 GMT
70277
10738
636
309

Music

Download

Comments

angidakangiwa
Angida kangiwa :
Wallahi Wannan shine ilimi na duniya dan lahira
2026-06-19 16:25:12
142
meenert899
meenert :
tabbas munsan kanada ilimi,aiki dashine bakayi sbd abin duniya, ALLAH ka tsarkake mana imanin mu Ameen 🙏
2026-06-19 17:06:19
85
muttakarabiu8
🦁the king of arewa mr Pablo🦁 :
My wefe how far
2026-06-19 20:10:44
0
darul_hadis1
DARUL_HADIS :
my wefe is NCE your wefe fa
2026-06-19 16:25:43
29
munirdanazumisadi
munirdanazumisadi :
mai ci da addini Allah yana kallonka kuma baayiwa allah wayau akwai kiyama Allah yasa mugama da duniya lafiya inaso ayi following dina kuma amin liking sabidda da Allah
2026-06-19 16:11:03
29
shettima110
IBN SHETTIMA 013 :
Wllh bai iya rubutuba
2026-06-19 18:53:11
12
hadeebash
hadeebash :
Wannan shine ilimi wlh 💯💯💯
2026-06-19 16:13:04
18
salismusa01
SALISU_MUSA :
Duk wanda yayadda da Content Rara yayi yamin like😁
2026-06-19 16:17:58
41
rialityanwaru
riality anwaru wajhunnabiyyi :
wanda yagane yana karkace sidira yayimun like
2026-06-19 19:47:57
7
qarfin.mahaifiya
FBK_FREEDOM 📉📈 :
OK, I’m seriously not joking. I’m gonna follow everyone who likes my comments and also reply so I can follow you.
2026-06-19 17:57:15
11
central.ce03
🍯Moustapha❤️🇳🇪❤️☪️ :
wanda yayi sa'ar iyaye yamin like
2026-06-19 16:24:09
15
mamieeyib
mamieeyib :
Yayana Muna tare dakai ba gudu Baja dabaya Allah ya shiga lamarinka ya kareka Amin ya hayyu ya qayyumu
2026-06-19 16:20:06
5
danmalam12
DAN MALAM :
Malam Kasan Allah 💪💪
2026-06-19 16:39:33
7
nija.babes
nija babes :
ko anan aka tsaya oga kana kan daidai kuma muna tare iya wuya🥰🥰🥰🥰🥰
2026-06-19 16:51:06
6
mammangee04
mammangee04 :
Allah ya Kara lafiya sarki Waka
2026-06-19 16:57:17
6
surajofarukuliman
surajo@faruku :
Masha Allah chairman
2026-06-19 15:52:07
0
maihali44
Maihali :
davido once said ??
2026-06-19 16:19:21
2
user108518631378
[email protected] :
mashaalla
2026-06-19 19:38:49
0
m.shuaib290
m shuaib :
wanda yayarda rarara yakoma ga Allah yamin like
2026-06-19 16:56:29
7
yar__ummah
Yar’ummah Mai Allah :
Masha Allah 💪
2026-06-19 16:30:59
7
hussana.salehussana.sale
hussainasaleh :
Masha Allah 🙏🙏🙏
2026-06-19 16:42:35
1
abbanyrara
ABBANY RARA 🔹️ :
Ƙarshen ilimi oga 💪🥰
2026-06-19 17:09:30
4
mubarak.rufai8
Mubarak Rufai✅🇳🇬 :
wallahi rara dan Duniya ne
2026-06-19 19:54:20
3
ahmadaauwal1and1
AHMAD TEXTILE :
Masha Allah sarki kuma shugaban kasar ma waka
2026-06-19 18:35:56
4
shehu_umar_4
Shehu_S_Fulani1👑 :
Gaskiya ne Malam Dauda 🥰🙏🥰
2026-06-19 18:57:59
2
To see more videos from user @kahuturarara, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About