Amman akwai addua da kinyi zaki ji ya tafi insha Allah nima ita nakeyi
2026-06-22 08:24:30
17
user231876392684 :
Wllh mlm nasha marin kaina dakaina 😭😭😭
2026-06-20 14:37:28
41
Teemerh's_luxe_ng :
nadauka nikadai nakeyi 😭Ubangiji allah yasa mufi qarfin zukatanmu 🤲
2026-06-24 04:32:06
12
Serene ✨ :
Kwanaki nasha fama da wan nan irin abun amma ya zu alhamdulilah yadena
2026-06-23 18:57:14
8
Bliiylm :
Halinda nake ciki ke nannan amma alhamdulilah tunda hakane Allah ya tsaremu da sharrin zuciya 🤲🏼
2026-06-22 17:12:48
6
❣️Habibty❣️ :
Wlh Nima inayin haka zuchiya Kam
sede Allah yamana tsari da ita
2026-06-23 17:44:18
3
*I'm proud* __😎 :
please complete
2026-06-22 07:11:54
2
💫godo 💗 yaro nako 💫🥷🥷⚔️ :
allah ka i ya mouna 🙏🙏👏
2026-06-21 09:53:29
5
JUDE :
wlh inacikin wanan halin dumudumu🥺🥺🥺
2026-07-01 15:35:18
1
RMB COLLECTION :
Alhamdulillah wlh nasha fama alwala sai nayi sau goma banyar da tayi ba kai idan naje arwala duk saina jika jikina hmmm sallah idan na fara ba’a magana sai nayi Sama da sau biyar banji tayi ba Alhamdulillah umrah naje lokacin na roki Allah sauki koda na dawo na bari hmmm 2024 nayi fama
2026-06-25 08:45:13
3
Nana khadeejat :
wlh Nima hk nayi fama
2026-06-29 20:29:28
1
SPU LEGEND 🖤👨🏿✈️✊ :
Wallahi Nima haka nake 🥲
2026-06-26 17:08:37
1
ouassmin ad :
wlh nimahaka
2026-06-22 04:57:28
5
🌸 ༄𝙁𝙞𝙣𝙖༄🌸 :
Wlh har Dani nima bansan mai yasa ba 😭💔
2026-06-23 13:21:59
2
Sarah :
wlh nima inayi Amman alhamdulilh
2026-06-23 21:52:25
1
Nhybeauty1 :
Astagfirullah 🙏
2026-06-23 18:20:45
1
Killer Cinematic 🦋📸 :
Wlllllh Allah nima haka nakeyi but now Alhamdulillah daman ba sosai nakeyi ba 😭😭😭
2026-06-23 10:17:59
3
zakiyatu :
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Allah na gode maka nidai tunda na taba karo da wani video ana aibata Allah a tictok sau dayawa Edan ena Ibadah sai naji wannan zagin yazo min wlhy ena makkah sai da wanna abu yamin. Ama yanzu Alhamdulillah Allah ka tsarkake mana zuciyar mu ameen
2026-06-23 09:31:42
3
TURAKI :
Wllh nima inayi 😭😭
2026-06-24 01:18:55
1
aisha dma :
nima haka allah ka yafe mana ya rabb
2026-06-24 08:30:56
1
Ibrahim Zubairu39 :
next
2026-06-20 16:40:29
3
🇳🇬MATAR⚔️MANYA🇳🇬 :
astagfurullah wlh nima natabayi narame Amma nakasa fadawa kowa nayita addua alhamdulillah ALLAH yayayemin🙏
2026-06-22 16:42:45
3
Hafsat Sanee :
nasamu masalaha,an rabani da jinya😃
2026-06-24 09:21:45
1
To see more videos from user @k_ark_k, please go to the Tikwm
homepage.