@mubeedabai: “Mai Girma Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa Alhaji Dauda Kahutu Rarara ya ziyarci makarantar allon da ya gina domin koyar da yaransa da yara marayu, tare da duba yadda harkokin karatu da tarbiyya ke gudana.

Mubarak Dabai
Mubarak Dabai
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 19 June 2026 19:36:37 GMT
87628
9592
318
210

Music

Download

Comments

aagoted
Abdul gote🤍 :
A sahabbai mah akwaii yan wuta
2026-06-19 20:57:37
14
binsergeer
ASAD 🌹✌🏽🫶🏻 :
Allah kayimana tsari da ilimun da baze amfanar bah 💔
2026-06-20 10:21:50
3
fateeuk
FATI UK JAKADIYA MULTIMEDIA :
Hmmmmmmm😂😂😂😂
2026-06-20 10:02:23
0
nasiru_ingawa
NASIR_NGW ✅ :
Sai Ta Allah Tayi
2026-06-19 19:44:47
9
captainb013
captainb013 :
Rarara fa Bawani gogagge bane a karatun allon ma
2026-06-20 00:06:18
5
sadi.s.gama
Sadi.S.gama :
Amma abin mamaki naga be iya rubutuba anya kuwa
2026-06-20 09:24:35
3
mubicash19
MUBEEy, CASH :
Ashe 100million akabashi yayi soki burutsu
2026-06-19 20:05:07
6
nija.babes
nija babes :
Allah ya maka mutuncinka rarara muna tare har yaumul qiyama 🙏
2026-06-20 06:46:27
1
ahmad.tijjani4189
ahmad tijjani :
Allah yakaramana San annabi Muhammad S A W
2026-06-19 20:08:04
7
mustapha.muhammad522
mustapha Muhammad :
wlh sai kun yiwa Allah bayani dalla dalla Ku masu bawa azzalumai kariya duk inda Allah yasakasu Allah yahada ku tare a lahira 🤲
2026-06-20 06:28:28
0
white_snake_f
((𝔸𝕤𝔸 ℕ𝕒𝕤𝕠𝕕𝕒))✔ :
Allah ya isanmu Wlh Tahaka ba karamar barna xaeba
2026-06-20 05:47:55
2
s.mukhtar_
S.Mukhtarr :
Wallahi na lura tsabar hassada ce ake ma Rarara. A duk ma su aibatashi in ga wanda zai fito ya ce ya bautawa kasar sa da al’ummar sa sama da shi…. Sara da sassaka ba ya hana gamji toho 🤲
2026-06-20 00:13:25
0
user35569111669870
Abdulhadi :
Riya ce
2026-06-19 21:57:25
3
teemabkunderwears
Teema BK underwear’s :
Teema bk underwear’s
2026-06-19 21:55:07
1
munnirdalhat
Munnir Dalhat :
gwani
2026-06-19 23:26:34
1
sulaimanadam89
legend _☪️🥷 :
Ah lallai rara yama raina mana wayau
2026-06-19 21:05:42
3
moh_khazeem
Muhammad khazeem :
riyahhhh ayyyyy
2026-06-20 08:35:19
0
user11513594854902
user11513594854902 :
is not Ours concern
2026-06-20 07:57:06
0
sulemanra46
suleman rabiu :
Allah ya Kara lfy rara
2026-06-20 06:20:51
1
mubicash19
MUBEEy, CASH :
wefe
2026-06-19 20:04:40
0
bellenye01
STELLA💋❤️ :
Dan maula
2026-06-19 23:57:12
2
192125110voice
👑👑 SURAJ _UMAR 🦅 005👑👑 :
miye amfanin ilimin da ba a amfani dashi
2026-06-19 20:34:09
4
zulkifiluumar1996
Zulkifilu Umar :
anan kam inatare da rara
2026-06-20 09:29:36
1
munnirdalhat
Munnir Dalhat :
gan garan🙏🏼🙏🏼🙏🏼
2026-06-19 23:27:14
1
maryamadamumalleri
maryamadamumalleri79 :
bawan allah in sha allah maqiya saidai suga bayanshi a sahun sallah🥰🥰
2026-06-20 05:15:54
1
To see more videos from user @mubeedabai, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About