@international.ibo7: “Wata rana zaki tuna da wanda yake sonki da gaske… amma lokacin ya riga ya wuce. 💔 Zaki tuna da mutumin da kullum yake baki lokaci duk da gajiyarsa, wanda yake murmushi idan kina farin ciki, kuma yake damuwa idan kina cikin wani hali. 🖤 A lokacin zaki gane cewa ba kowanne mutum bane yake sonki da zuciya ɗaya. Wasu suna zuwa ne domin wasa da lokaci… amma akwai wanda ya taba sonki fiye da yadda kika zata, sai dai baki gane darajarsa a lokacin ba. 🥀 Rayuwa tana koya mana darasi ne bayan mun rasa abubuwan da suka fi muhimmanci gare mu💐💍🔐
Allah sarki so kenan banyi tunanin hakan zai faru Dani ba, na so 🥰ki da zuciya daya, kuma har yanzu inah mutuntaki, duk da kasancewa rabuwa mu da ta faru a tsakanin mu, abunda yafi bani cewo akai ba Wai rabuwa mu bane, a,a yadda nayi mafarkin rayuwa tare❤️dake amma hakan bai cika ba, idan kudi ya saka ki ki zabi wani daban ba zanyi fushi dake ba, saboda Kowa na da dalilin zabinsa, amma Ina son ki Sani akwai soyayyar da bata aunuwa da kudi, soyyaya Ana aunata da gaskiya da amana da kuma kulawa, Ina yi maki fatan alkhairi, amma duk lokacin da kika tuna Dani ki tuna cewa akwai Wanda ya soki 💝da zuciya 💕daya ba tare da ya nemi wani abu a gurin ki ba na bar ki lafiya
2026-06-20 22:07:49
16
YOUNG ALAJI :
One day you will remember someone who truly loves you... but the time is already past. 💔
You will remember the person who is always black despite his fatigue, who smiles when you are happy, and who worries when you are in a situation. 🖤
Then you realize that not everyone loves you wholeheartedly. 🥀
Life teaches us a lesson after we lose what is most important to us
2026-06-24 22:14:04
5
سليما ن صلح :
ina da yaqini da tabbacin yanzu haka tana tunani kuma tana data sani
2026-06-24 20:31:52
3
hussainitex :
Wata rana zaki tuna d wanda yake sanki dayake.. amma lokacin yariga yawuce.
2026-06-24 23:04:30
1
jiddah-dodo🥰 :
İrin hk tafaru dani😭😭😭Wnn mgn gsky ne ynx kuma lkc yakori ko ganina bayansan yin Allah şarkı Ali Allah a duk ida yake Allah kakulami dashin wllhy inasanshi Haryanxu😭😭
2026-06-25 12:32:25
1
M_thayyib :
gsky yayi dadi
2026-06-24 20:55:35
1
ABDUL ALBARKA PROVISION &P O S :
copy don Allah
2026-06-25 19:00:34
0
Ay falgore :
Hmmm kai rayuwa
Tabbas haka yake
2026-06-25 18:22:21
0
mar'atu saliha :
hakaya ke
2026-06-25 00:39:30
0
abdulraheemabuja :
😁😁😁
2026-06-25 09:52:54
1
zeennur1082 :
🥺🥺
2026-06-25 21:09:07
1
Auwal Bello Usman :
@FatimaBadisha❤️
2026-06-24 22:29:43
1
chapisto ne daratu :
🥰🥰🥰
2026-06-24 06:33:10
2
Y.S.F 🤱 :
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-06-24 07:03:55
2
sundu mansiir®️ :
🥰🥰🥰
2026-06-24 23:29:55
1
To see more videos from user @international.ibo7, please go to the Tikwm
homepage.