@itx_usher_graphic: Post 3 | ⚠️ Kada ka kalla wannan video idan kana son ka daina dariya! 🤣 Sabon ango ya tarar da amarya a gidansa, sai ya tambaye ta: "Ke wa ya baki izinin zama a gidana?" 😂💔 Karshen ya fi farkon hauka! 😭🔥 #ArewaTikTok #Kannywood #viral #arewa__tiktok #ITXUsherGraphic