Jinjina ta musamman ga Sayyada Amina, mahaifiyar mafi alherin halitta, Annabi Muhammad ﷺ❤️❤️❤️
2026-06-20 22:19:47
244
abu seeyarmarh :
dan wahala
2026-06-21 20:38:30
17
hafsy maradun :
Allah sarki bawan Allah
akwae chikar kamala da natsuwa😊Allah yasa agama da duniya lpy🤲
2026-06-20 20:31:44
82
Real ruky Zaria ❤️🥀🤪 :
Rarara ne?
2026-06-20 23:30:28
21
Khadeejah :
Allah ya bani miji nagari
2026-06-22 19:54:18
15
IbrahimAli :
bahaushe dan hausa 💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪 me Allah bless you and a long life
2026-06-20 11:06:11
13
sir_sadeeq :
Allah ya kara daukaka
sahibul hikma sarkin diyan gobir dan amanar kano 👑
2026-06-20 14:47:39
54
anastiyano :
Ya Allah Mai buɗe ƙofofi, Mai haddasa dalilai, Mai sauƙaƙa kowanne abu mai wahala,
Ka sauƙaƙa min tafiya zuwa GidanKa mai alfarma (Ka’aba), da ziyartar Masallacin AnnabinKa Muhammad ﷺ.
Ka azurta ni da yin Umrah cikin gaggawa da sauƙi, Ya Mai jin ƙai.
Ya Allah, ni ba ni da ƙarfi ko iko, saboda haka Ka sa wani daga cikin bayinKa ya zama sanadiyyar cikar wannan buri nawa.
Ka buɗe min ƙofofin arziki da falala, Ka sa albarka a rayuwata da dukiyata.
Ya Allah Ka yi salati da sallama ga Annabi Muhammad ﷺ,
Ka sanya ni cikin masu ziyartar sa da masoyansa, Ka haɗa ni da shi a duniya da Lahira
2026-06-20 20:06:29
24
Maijidda Aminu🥰 :
Ina son alan waƙa 🥰👌
2026-06-20 11:43:23
12
G.R.M BOY :
mlm aminu kanada tarbiyya wllh 🥰
2026-06-20 09:31:03
15
Razak Oumarou :
saw
2026-06-20 08:30:40
9
Yahuxa Ly :
Gaskiya kanada masoya masu maka fatan alkairi 🙏🏻🥰
2026-06-20 16:11:25
15
MUSTAPHA BODA🤝🕌🕋💯 :
Yadda kuke saurin shiga comment Allah yasa kushiga aljanna hk
2026-06-23 08:47:45
5
bature :
Allah yakara lafiya danisan kwana
2026-06-20 14:41:17
11
Isa Abdullahi 001 :
Allah yakara daukaka
2026-06-20 10:49:47
6
Abdallah👑 :
dan Amana
2026-06-20 11:37:04
9
💫Ayshat Umar Yusuf💫 :
Allahumma bareek
2026-06-20 11:13:03
5
SAHAB CARPORT PLUS LTD :
ﷺﷺﷺ
2026-06-20 10:58:38
6
Ashiru Usman. :
Allah ya kawo gudum muwa.
2026-06-21 15:15:35
5
Mamuda A maikano 777 :
nalura waqar nan wacce kayi akajuya xuwa yabon shugaba s,a,w 🥰 tatafama rai ss to dan kacigaba da yabon shugaba alayhissalam allah yaqaramaka basira da hikima kahuta lpy 👍
2026-06-20 13:37:06
10
ALAN WAKA FANS FOUNDATION. :
Tabarakallah sir.
2026-06-20 01:17:08
6
user6299548035344 :
Masha allah 🥰🥰🥰🥰
2026-06-20 06:57:06
19
Kabeer Minkail Alfatihiy :
Allah Yaqara Maka Lafiya
da ikon Zartarwa Yakuma kula mana Dakai Alfarmar Shugaba S.A.W