Allah sarki baiwar Allah lokacin rabuwarsa da safiya tace "my husband chose peace "😂😂😂
2026-06-20 17:51:46
144
Aisha ewugi :
make I laugh safeera fans 😂
2026-06-21 06:13:08
1
hidden face 💬 :
wannan satin kuma gidan XM zamu leka kenn 😂😂
2026-06-20 12:11:09
202
bushra🪼🩵 :
l swear tausayin ta nakejin wnn mutuman bashida mutunci now He broke her heart 🥺💔
2026-06-20 17:30:28
24
🎀🫧TEEMAH BEB🫧🎀 :
Wlh karyane akwai posted dinsu tare
2026-06-20 17:50:12
50
Ameenah234 :
Har gobe dai ita ce ta gaban goshi safeeran kowa yasan da haka wllh wannan soyayyar tau rabuwarta saidai mutuwa dan haka kuyi hakuri da gulma
2026-06-20 18:09:17
16
💞❤️🩹MRS A❤️🩹💞 :
idan taga dama ta goge shi a duniyar canta matse musu
2026-06-20 18:08:50
39
Zeetah,s palace :
Mata bamuda adalci wlh ashe dadi takeji ansaki yar uwarta mace 😳
2026-06-20 14:02:42
11
🌸꧁shamsart꧁🌸 :
Nifa Wlh celebrities dinnan basa kyauta mana, cus basa bari muqarisa gurmi,😂 muna cikin jimamin na yar America kwatsam rarara yabullo da nasa, ga kuma Ahmadu ma danasa😭🤌😅
2026-06-21 04:50:05
7
Hassana Musa :
nikuma wllh nasan safeera da xm da kwai amana wllh bazasu iya rabuwa da daya ba suna son juna su sosai da sosai
2026-06-20 19:23:31
9
🫧Miemie ✨ :
Libizilibi😁
2026-06-21 12:34:39
2
luxury_scents_by fanan :
kune baku da aikinyi da kuke damuwa dasu
2026-06-21 07:21:28
1
muhdnass :
akan mene tayi haka koya saketane?
2026-06-20 11:44:51
5
MEE🎀 :
Wata damiyo,, wata Shapiyo….?
2026-06-21 14:00:53
1
HUSSY😎 :
As country de hard una still de chook eyes on people life
2026-06-20 21:29:42
1
chilling :
Nah money Dey make ammm do all these nonsense if no be money then what,nothing 😂
2026-06-21 06:38:57
1
IKILIMA USMAN :
He's just using them but they can't understand that
2026-06-20 22:30:12
1
🎀Aysha🎀 :
akan ajibakinta taxagesa ai garadatai haka kuma kishi halak ne
2026-06-21 05:15:48
1
Hawwakhair🫶🏼🧚🏻 :
Saki uku dai za a koma 🤣
2026-06-20 18:24:48
0
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Suje can Su qarata
2026-06-21 00:59:50
4
Richouh💎 :
Elle croyait que quoi? 😂 namiji dan kounama 😂
2026-06-20 21:38:53
1
First Lady💞🫶 :
Mun bar gidan salem goje Mun dawo na yy Ahmad to duk Allah ya zaunar daku lfy
2026-06-21 11:38:37
3
🧃REAL DESIGNER 🍾🌲 :
matsalar tace dame ta rage shi
2026-06-21 14:50:03
1
hannybee :
to yaga taki haihuwa shiyasa Allah kabamu haihuwa inmuyi aure amen ya Allah
2026-06-21 07:00:38
1
To see more videos from user @mrfunny2471, please go to the Tikwm
homepage.