@deedas_corner: A littafin rayuwa, ba dole bane sai kin samu komai yadda kike so, wanda kike da shi ki godewa Allah domin wasu da dama mafarkin wannan rayuwar suke basu samu ba.
alhamdulillah my husband is d best 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Amma fah yau mundanyi fada 😂😂😂😂😂😂😂
2026-06-20 17:32:09
33
Isah Musa H O D :
Thank you hajiya
2026-06-21 01:33:44
1
Aseem luxury scent :
Wlh Alhmdulillah alakuli halinm mijina duniyane allah yasakamasa da gidan aljannah allah yakara masa bidi mai albarka marar yankewa 🙏❤️
2026-06-20 17:48:04
32
ummeia2 :
Allah yasakawa mijina da alkhari wlh duk abunda beyiba yafi karfinsa ne🥰
2026-06-20 18:15:16
18
oum hanan :
Allah yabawa mijina aljannah🥰🙏
2026-06-20 18:36:31
11
STNFARM ✅✅ :
Babu abinda xamucema Allah sai godiya 💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽🥰🙏🏽
2026-06-20 19:52:01
8
Sadeeq Goronyo :
Na kara volume
2026-06-21 05:49:05
5
USMAN JUNIOR :
pls tell them know my sister
2026-06-21 00:15:15
3
jiddah :
Alhamdulillah. Allah ya saka wa miji na da alkairi. miji na dan Aljanna ne.
2026-06-20 19:09:06
7
MD Kindness Fish Farm :
Allah ya kara rufa mana asiri🙏
2026-06-20 18:58:51
6
Nabss💕 :
Alhamdulilah🥰🥰Allah ya qara ma mijina arziki mai albarka
2026-06-20 19:08:03
5
ummul husna &Amina :
Allah yayiwa mijina tukwici da gidan aljanna
2026-06-20 18:00:24
5
matar Oga 🥰🫂💯 :
Alhamdulillah ya hayyu ya qayyum ka kara ma mijina budi na alkairi
2026-06-20 19:49:30
7
sadiyahussaini243 :
Allahamdulillah
2026-06-20 14:03:40
5
Haruna Suraj :
tell it like it's my sister some of you don't know how lucky you are
2026-06-21 02:35:50
1
SNamadEe :
Ahhhhh wlh dole nayi following naki sbd kinbamu support 🙌
2026-06-20 22:29:12
2
Nusaibatou :
Alhamdulilah sedai godiya kam Allah yakaramasa budi
2026-06-20 18:20:04
5
MARAINIYA ✅💯 :
Gaskiya alhamdulillah
2026-06-20 13:54:11
5
Oum Nawall🥰🤱🏻! :
Alhamdulillah har fiye da haka ana mana
2026-06-20 22:46:49
5
Oum Amatullah🥰 :
Alhamdulillah Allah ya karawa nemansa albarka🥰
2026-06-20 19:28:01
5
salmamainasaracollection :
gaskiya sai Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah
2026-06-20 18:48:51
5
Fateemah Xarah ❤️ :
Wllhy Alhamdulillah Allah yyi ma mijina Albarka ya Albarkci nemansa yacigaba da kulawa da rayuwarsa dan yayimin komai babu abunda xance saidai nace Allah yasa maka da gidan Aljannah 🥰
2026-06-20 18:30:11
11
sadi❤️baby❤️ :
alhamdu lillah Allah yabani ikon yimasa biyayya
2026-06-20 13:58:23
5
To see more videos from user @deedas_corner, please go to the Tikwm
homepage.