@khairiyyamuhammad: **لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ** **Transliteration:** *Lā ilāha illallāhu waḥdahu lā sharīka lah, lahul-mulku wa lahul-ḥamdu, wa huwa 'alā kulli shay'in qadīr.* **Ma'ana:** *Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kaɗai, ba Shi da abokin tarayya. Mulki nasa ne, yabo kuma nasa ne, kuma Shi Mai iko ne a kan komai.* Annabi ﷺ ya yi kwadaitarwa a kan karanta wannan zikri sau 100 a rana saboda falalolinsa masu yawa. 🤲🌹