Wai ya Umar bin khatab yake ne koh so daya Annabi bai taba cema Umar dole sai ya sake rayuwanshi ba sbd ana bukatan zafin a adinin suma şuna da Rana munga misali wajen Umar bin Khatab
2026-06-20 22:27:05
15
Wadata :
Don Allah ya za ai na samu complete interview din nan?
2026-06-21 14:20:54
3
Abdulsalam Muhammed :
military bearing
2026-06-21 10:32:27
5
Abare :
Pantami's Campaign Coordinator😂😂😂
2026-06-21 01:03:37
1
Abba🇳🇬 :
malan kenan Ae har mutuwa wannan fushin ba zai canzaba sai dai yarage Allah yasa mufi ƙarfin zuciyarmu
2026-06-21 08:30:02
7
Zahairu AK :
gaskiyane
2026-06-22 13:30:02
0
user48266253715676 :
ok
2026-06-22 11:10:52
0
Muhammad nasiru :
wlh gaskiya ne mln a kwai military bearing
2026-06-21 15:12:42
4
Zakarinho :
I Love Adam Ashaka🥰🥰
2026-06-21 21:53:31
1
dahiru salisug :
t
2026-06-20 19:34:01
3
UKASHATU AHMAD :
kai co bawan Allah ya Ubangiji ya kara sassauta maka zuciyarka mal Adam Ashaka.
2026-06-21 18:32:15
1
jabbule foundation :
Masha Allah
2026-06-20 19:21:06
2
Nafiu Abdul :
Mal Adamu Ashaka Ubangiji yasaka maka Alkairi 🤲🤲🤲
2026-06-21 08:20:35
1
Aliyu yakasai :
jazakallahu khairan 🙏
2026-06-21 00:26:49
1
Lukman iliyasu :
fatan Alkairi
2026-06-21 14:15:28
0
mustapha ismail :
toh ai soja soja ne ko malamine
2026-06-20 20:21:22
1
Moudou kourou 🇳🇪🙏 :
Ko amusulunci akoyi inda ake sausauci akoyi inda Babu sausauci ni wlh ciyaSa'a ma malan Adam a chaka yake burkeni Wlh Allah ya sakada alhayri🤲 ajehaka kawai 🥰🥰🥰🥰
2026-06-21 12:58:41
0
Ahmad modu :
allah yabaku saa😢
2026-06-20 20:01:37
0
ALIYYU ALHADI :
hmm ALLAH Yakyauta,yau harda su kaza Acin danqo
2026-06-21 07:30:55
0
Abdulhakim lawal Usman :
mln Adam Allah ya Sakamaka da alkhairi
2026-06-21 08:35:42
0
A,kareem :
Allah yakara deukaka
2026-06-21 08:03:21
0
SAGIRU LAWAN :
Allah Ya muku Albarka
2026-06-21 09:22:36
0
SAGIRU LAWAN :
Malam Adam Ashaka Allah ya sakamaka da alkhairi
2026-06-21 09:24:05
0
Abbas Uwaisu :
Allah ya taimaka
2026-06-21 19:19:24
0
lawaliboubacar :
Masha allah allah ya biyaku
2026-06-20 20:38:48
0
To see more videos from user @abubakarisa22, please go to the Tikwm
homepage.