@tubless_media_concept: Allah sarki Wallahi Ya Burgeni sosai Muna Addu’a Allah ya Kira Duk Wanda baije ba, Allah yabamu ikon sake umrah da Hajji cikin koshin lafiya 🙏🏻

tubless_media_concept
tubless_media_concept
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 20 June 2026 19:19:15 GMT
37494
6719
173
198

Music

Download

Comments

muhammadsanitahir
Muhammad Sani Tah499 :
wlh na Tara 200k yanzun kuma target Dina shine zuwa ziyarar kabarin annabi muhammad wlh ko ba wajan kwana zanje in sha Allahu
2026-06-21 16:06:47
17
hennabywalida
hennabywalida :
Wlh Ina San manxan Allah😭😭😭😭
2026-06-20 20:01:06
26
mansurumar98
mansurumar98 :
Ameen summa ameen ya hayyun ya kayyun
2026-06-29 15:40:22
0
ibrahim24i0
إبراهيم :
wata rana a madina banzo masallaci da wuri ba na kutse cikin masallaci wlh naga wani mutum yasha shadda nace masa abokina dan matsamun na zauna naga yayi shiru saida nayi masa alama ya matsamun na zauna muna fira yace mun wlh shi baima san hausa ba 🤣
2026-06-20 19:24:55
8
nazeey.boy.k.y.k.o
Nazeey boy k.y.k ontop :
slm brk kataimaka kahaska labarin wata yarinya tana bukatar taimakon Allah dakuma naka
2026-06-21 16:08:10
2
baadara4
🇳🇪SARAH🇳🇪S.A :
wlh hakane duk sati ina zuwa sau biyu kuma inayi photuna ina boyewa a wayata watarana zan kalesu in tuna😭
2026-06-21 01:15:39
2
ummunurain07
ummuNurain07 :
😇ALLAH sarki ai abun a zuciyane akwai Nishadi ni wlh randa naga ana canja mata Riga jinayi ina murmushi har tsigar jikina nakejin abun. 🤲ALLAH kayimana arzikin ziyartar dakinka mai girma
2026-06-21 09:55:43
6
abdoolgombe
A🎉💖 :
Wanan ai Dan gombe ne 😂 wlh yatafi ta kautal june ana fada gaskiya Dan Allah uxtax
2026-06-21 10:26:38
1
meerah261
M💕 :
Allah yaba shi ikon sayan babban waya kuma in ya saya Allah yasa ya hadu na wannan video 😩
2026-06-21 10:35:01
1
luxecollection284
Shatu🥰🥰 :
Allah yasa munada rabon zuwa🥰🥰
2026-06-20 20:44:09
4
sboy556
SANUSI💍 :
Ammen ya Allah
2026-06-21 12:43:01
2
mrs_2538
mrs_❤️💍 :
Ameen ameen yh ALLAH
2026-06-20 23:15:38
1
haidarabbanummi
Haidar abban ummi :
Allah ya kaimu muma
2026-06-25 06:18:09
1
bintu.kunduli
Bintu Kunduli karamty :
nine first comment Dan Allah da Annabi Inaso zuwa gurinka
2026-06-20 19:22:16
2
shemau001
🌺Sheyma🌸 :
ALLAHUMMA AMEEN
2026-06-20 19:23:43
1
maryampreety1
Maryam pretty :
Allah yasa muna da rabo Dan isar annabi Muhammad (S A W)🙏
2026-06-21 07:47:50
2
mariya.sani86
Mariya Sani :
Wallahi Haka na taba ganin wani Shima yanata daga wayarsa yana dauka wallahi ya bani tausayi wayar ma bata kai wannn ba😭
2026-06-21 10:04:54
2
yarima544
MUSA S A YARIMA :
muna dai allah ya kaimu wannan gari mai albarka
2026-06-21 10:51:42
1
ahmaduhajara65gmail.com
Hajara Ahmadu :
Ameen ya Allah 🤲🤲
2026-06-20 19:45:33
1
ummusurayyah3
ummusurayyah :
ya ALLAH KO A MAFARKI KA SA INGANNI A MAKKA 😭😭 KANAN YADDA MASOYINA MANZON ALLAH A MAFARKI😭😭😭
2026-06-20 20:28:54
2
hussainakabi
Hussainakabir :
Allah kasa inada rabon zuwa nida mamana 🥺😭🙏
2026-06-20 21:39:12
1
ruqayyayakubuishaq
ruqayyayakubuishaq :
Allahummah amin
2026-06-30 07:04:52
0
rabiumar5060
Rabi Shehu Naf’iu5060 :
Ameen
2026-06-28 11:26:52
0
real_fateemerh
Fatima :
Allah y nuna min ranar da zan ganin a Madina
2026-06-27 17:50:51
0
asiyamalami0305
AMI Catering services✨ :
Amiiin Ya Allah
2026-06-29 08:55:11
0
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About