Assalam aleykoum warahatoullah docta ina da shi kuma naje nayi gwaji a asbiti baby ciwon suga wace hanyar ce zan bi don in rabu da shi gaba daya?na gode
2026-06-20 19:57:37
0
Abu Abdurahaman :
Assalam Dr walahi ina fama da ciyon zafin nan to ni dai driver ne hakan zai haddasa min ciyon wanda abaya bani da shi ba meye zanyi
2026-06-21 02:23:32
0
El suraj :
Ina dashi Amma Ina aiki a state 6-7 hours
2026-07-09 03:20:49
0
بلال عبدالعزيز :
صل الله عليه وسلم
2026-06-27 14:34:30
0
maman useey zamfara :
Masha Allahu
2026-07-03 17:03:53
0
Rukky Jos :
nima ina ji kuma nayi gwajin sugar ama normal
2026-06-22 17:27:55
0
Musa m Lawan hamman :
Allah kara daukaka darajar NATURE HEAL HOSPITAL
2026-06-28 20:18:34
0
g tona :
♥️♥️♥️allah yasakada alhairi doctor
2026-06-21 17:10:32
0
gaddafi hyt :
your hair cure sir,is there any secret
2026-06-20 21:36:26
0
Alh BANNANI SALISU KHALIFAH :
Tom yanzu nagane Nima naje anyiman gwadin sugar ance babu Amman Ina fah da wannan matsalar Tom Dan Allah miye magani
2026-06-21 00:58:53
1
mouhammed :
slm malam wlh wlh nidai ina fama zafin ƙattattara wlh ayanzouma ina cikinsa
2026-06-29 23:22:12
0
F D S TEXTILE :
to aini Dr saboda yadda yamin tsanani kosafa bana iya sawa idannasa kuma se zafin fitsari
2026-06-25 20:20:39
1
biliya soja :
🥰🥰🥰
2026-07-10 13:27:06
0
Sainsain :
🤪🤪🤪
2026-07-10 08:23:55
0
Doudou aliyou :
🥰🥰🥰
2026-06-22 11:04:58
0
RAFA🇳🇪 NAANABI,✍️ :
🤲🤲🤲
2026-06-20 21:32:32
0
madam :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-07-11 00:12:32
0
To see more videos from user @nature.heal.herba, please go to the Tikwm
homepage.