@pantami001: DA DUMI-DUMI: Al'ummar karamar hukumar Billiri Mata da Maza sama da 1,800 ne suka sanar da ficewarsu daga jam'iyyun APC da LP zuwa jam'iyyar PDP domin marawa Professor Isa Ali Pantami baya a zaben 2027, a taron da kungiyar Awareness & Unity Program ta gudanar yau Asabar a Billiri.