Allah ga rarara nan kafimu sonshi Allah ka dauki abinka🙏
2026-06-21 10:29:18
42
Ď šãřķï 👑 :
DUK WANDA YAKEJIN HAUSHIN RARARA YAMIN LIKE 👍
2026-06-21 10:13:41
43
Hariri :
malan walkahi kafadi gaskiya Allah yasakamaka da alhairinsa amin
2026-06-21 07:36:42
28
faisal Ahmed Aji :
Duk Wanda ya yarda Rarara Dabbane ya yimin like✅
2026-06-21 15:57:56
8
Dr.jabir alasan :
hakane akansa
2026-06-21 08:11:01
8
Hamza DAUDA :
Sakaraine rarara
2026-06-21 11:34:47
6
shamsu SK💯 :
gaskiyane wlh😂😂
2026-06-21 08:42:59
8
mahammadawa sak :
gskyn
2026-06-21 16:55:41
1
AUTA TEXTILE :
Malam Allah ya biyaka da Aljannah
2026-06-21 13:29:31
5
Christopher Ibrahim :
aya Allah yabamu ganewa arewa munada aiki
2026-06-21 11:26:34
6
A V O R D 👾 :
Gaskiya malamin nan ya burge ni 🥰
2026-06-21 09:21:06
7
Bukar santana :
Allahumma bareek ❤️🥹Kai da kake karantah comment Dina insha Allah next year warhaka kasamu Wani matsayi Wanda baka taba tsammani bah insha Allah🙏 Idan har kaji dadin addu’ar nan please kayi following dina 🙏🥰❤️