Wallahi ba gaba da gababa ko tabaya sai sun shirya 🥰haskenki ya karade dukkan duniya 🥰hasken rana kike idan kika fito tafin hannu baya kare ki 🤗🥰 dawisu sarkin ado 🥰 farar mace alkibbar mata 🤩 ina sonki domin Allah ☝️aunty shafa wali 🥰 Allah ya qara dafa miki amen 🙏