@qarfin.mahaifiya: Trading Ya Kusan Lalata Rayuwarsa 😭 | Rayuwar Trader Part 1 | Hausa AI Film 📈 RAYUWAR TRADER (Part 1) Kowa yana ganin trader yana rayuwa cikin kuɗi... Amma ba kowa ne ya san irin gwagwarmayar da ke bayan nasara ba. Usman ya shafe shekaru uku yana trading, amma babban loss ya sa ya fara rasa ƙarfin gwiwa. Shin zai daina trading? Ko kuwa wannan ne farkon sauyin rayuwarsa? 🎬 Part 2 na zuwa nan ba da jimawa ba. 💬 Rubuta: "Discipline ya fi Strategy" idan kai ma trader ne. 👍 Like 💬 Comment 📤 Share 🔔 Follow/Subscribe domin kada ka rasa Part 2. #RayuwarTrader #Forex #Trading #XAUUSD #Gold 📈 RAYUWAR TRADER (Part 1) Kowa yana ganin trader yana rayuwa cikin kuɗi... Amma ba kowa ne ya san irin gwagwarmayar da ke bayan nasara ba. Usman ya shafe shekaru uku yana trading, amma babban loss ya sa ya fara rasa ƙarfin gwiwa. Shin zai daina trading? Ko kuwa wannan ne farkon sauyin rayuwarsa? 🎬 Part 2 na zuwa nan ba da jimawa ba. 💬 Rubuta: "Discipline ya fi Strategy" idan kai ma trader ne. 👍 Like 💬 Comment 📤 Share 🔔 Follow/Subscribe domin kada ka rasa Part 2.

FBK_FREEDOM 📉📈
FBK_FREEDOM 📉📈
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 20 June 2026 21:27:42 GMT
67138
11740
132
518

Music

Download

Comments

adamsygram
BOSS ADAM001📊 :
Zanyi following naka saboda wanan content ne mai kyau mai kuma ilmantarwa keep going 🕺🏻
2026-06-21 09:13:14
35
uthmankabeeruthman
UTHMANKABEERUTHMAN :
Wlh nima usman en daxu nai losing 50usdt 🥺 wata 2 nai ina tarawa
2026-07-01 22:09:58
10
yudafxx
YudaFx :
why using the name usman?
2026-06-21 06:05:52
19
brosforbros1
BROS :
only few can understand the pain
2026-06-21 04:59:28
17
abbakeyus
Usman :
wannan Dani kake yaseen
2026-08-15 13:40:36
2
alhajeeafson
Alhajee Afson :
Drop us the part 2 bro is interesting 😁 Being a genuinely and serious trader is not a smathing that will get u quit early
2026-06-20 23:30:04
6
sheehu_dkm
ᑌsᗰᗩᑎ ᗪEx :
Amman wannan nine koh 🤣
2026-08-08 17:27:33
2
adamsrauf363
Adams Rauf :
mha life right now
2026-08-09 14:42:46
1
omarmchira
Omar Mahmoud :
Educated content keep going 👍
2026-06-30 14:34:59
3
realbarikiii
Abdul justice@123 :
hmmm wllh yadda trade ke wahala ba kowa ke iya jureta ba Amma insha Allah zamuyi nasara da yarda Allah
2026-07-01 23:37:31
5
danbirnie1
Danbirnie :
Allah sarki sunana Usman kuma trader ne ni nobody is watching the pain amma da karfin ikon Allah komi zai tafi dai dai watarana🙏🥹
2026-06-30 14:47:19
5
mukhtaruthman1
Lastking :
omo that pain of losing your money 😭
2026-06-21 09:00:08
1
kingameer020
 KING AMEER FX📊 :
Please park 2
2026-06-21 09:55:38
1
usmanibrahim2597
usmanibrahim :
tabbas wannan content ne mai kyau
2026-06-30 14:39:07
2
gentle_uztazzzuuu
Gentle_Ustazzzuuu📊 :
Yau naci SL kamar in mutu saban takaici😩💔
2026-07-18 17:25:11
2
abdulll_crypto
Abdull :
Only Traders can understand
2026-07-01 08:49:03
2
userjqmta6l9ea
XAUUSD :
awesome bro
2026-06-30 15:32:51
1
h_r_bukharii0
h_r_bukharii01 :
Allah yasa mudache 🙏
2026-06-21 06:25:40
2
itzabbatee02
Abbakar sadeeeq :
waiting ✋️for part 2
2026-06-21 08:22:39
1
abdul253545
Abdul Ahamed :
allow me to save
2026-07-01 11:01:47
2
usmanibrahim6003
Usman Ibrahim capting📈 :
gaskiya content dinnan yayi
2026-06-30 17:40:04
4
danfullodkg
Nazeer yellow :
may we all succeed
2026-06-30 21:45:25
1
last_dont
last_dont :
is my life 😭😭 Allah kabamu nasara
2026-06-21 07:21:29
1
profzahartradinghub
PROFZAHAR-CRYPTO :
allah gamu nan
2026-06-21 08:49:42
1
green_light_fx
MɌ. ƓR̃ËËÑ_ LÎƓHT FX🟢💚💸 :
kidinga bari ayi saving mana
2026-07-01 23:07:36
1
To see more videos from user @qarfin.mahaifiya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About